Kowace cuta da maganinta
DUK LOKACIN DA KA SHIGA CIKIN TSANANIN WAHALA DA KUMA DAMUWA, KAR KA MANTA DA ABUBUWAN NAN GUDA BAKWA Allah ya bar zumunchi Ameen ya hayyu ya kayyum..
MAGANIN CIWON KAI DA JIRI KO HAJIJIYA KO NA TURENE KO SIHIRI DA IZININ ALLAH...
Assalamu-Alaikum da fatan kuna lafiya.? Duk Wanda ya ke fama da ciwon kai mai tsanani
ko jiri
ko hajijiya
ko ciwon kan na bare daya
ko idan zai yi sujjada ya ji kansa kamar zai fado kasa
idan kuma hajijiya ce yaji kamar garin zai fado masa ya ji duk garin yana juya masa an sha maganin anyi na asibiti, amma shiru ba a samu sauki ba
to don Allah a daure a jarraba wan-nan sirrin na ganyen tumfafiya na rantse da Allah ciwon kan ko na gado ne an rabu da shi kenan da izinin Allah
GA YADDA AKE WAN-NAN SIRRIN KAMAR HAKA...
Ana zuwa kowacce rana da safe ko da yamma aje gindin bishiyar tumfafiya a debo ganyenta amma ba a cirowa Wanda ya fado kasa ake dauka
kada a ciro ganyen san-nan Wanda ya bushe ya fado kasa da kansa shi ake dakkowa sai azo amarmasheshi da hannu ba a dakawa
da hannu ake marmashewa sai a kasa shi gida bakwai sai ayi alwala ayi hayakin sai abude baki da hanci hayakin ya shiga sosai ashakeshi ya shiga sosai, kwana bakwai a Jere
na rantse da Allah ciwon kai ko na aljanu ne wallahil-azim an rabu da shi kenan da izinin Allah wallahi wan-nan sirrin mujarrabunne don Allah Ku daure Ku jarraba Ku ga ikon ALLAH...
SHARADI. Ba a zuwa debowa da rana misalin sha biyu na rana ba a zuwa da kuma da daddare ana zuwa ne da safe da kuma yamma kafin sallar magriba san-nan ba a ciro ganyen kuma baa dakawa..Saboda shu-umar aba ce wallahi a kiyaye lokutan da muka fada da kuma abubuwan da muka ce.
30/03/2026
Muna gayyatar ku zuwa daurin aure na
đź’Ť Mustapha Dashiru
Da
Surayyah Abdussalamu
đź“… Rana: Lahadi, 5 ga Afrilu, 2026
⏰ Lokaci: (2:00pm)
📍 Wuri: (Yanoko kore)
Muna fatan ganin ku domin tayamu farin ciki tare da mu.
22/03/2026
happy sallah my lovely son
I am currently earning extra income by participating in promotional activities on WhatsApp, and now I cordially invite you to join our team! Act now to register and seize the opportunity to easily earn up to $5,000 per month. Don't miss this great chance to make money!
25/02/2026
https://os8.me/P8ZHts
Ga invitation code
594828832
Yi Kokari yakasance kana S*mun ko $20 zuwa sama ne a TAKA🔥 k*llum ba'a Saka ko sisi
👇👇
594828832
Taka Live Let's party together!
🚀 Join me on PocketMoni!
Download the PocketMoni app using my referral code: WJ52S
or use my my referral link: 👉 https://pocketmonibank.onelink.me/667r/w4kbnbng?referralCode=WJ52S
When you sign up with this link, you’ll get started easily—plus, you’ll help me earn reward points too! 🎉
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Gwammaja Gidan
Kano