Gawuna wakili nagari
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gawuna wakili nagari, Health/Beauty, Dala, Kano.
*MU YAWAITA ADDU'AH GA IYAYE KOH DA BAYAN RANSU*
*Manzon ALLAH (SAW) yace: "Bawa salihi ba zai gushe ba, yana Addu'ah ga iyayensa, face ALLAH (SWT) ya Gafarta masa, sannan ya daukaka martabarsa."*
27/04/2026
Zakayi Nasara Da Karfin Ikon ALLAH Baba Atiku.
fans
02/04/2026
“Tsoron Me Kake Yi, Kai da ke da gwamnoni sama da 30?” — ADC ta yi wa Tinubu shaguɓe.
31/03/2026
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai
10/03/2026
Innalillahi wa inna ilaihi raj'un
A deren jiya Allah yayiwa Haj. Rabi Ado Bayero daga daga cikin Yan uwan Mai Martaba Sarkin Kao Alh Aminu Ado Bayero CFR CNOL JP Rasuwa.
Muna Addu'ar Allah Yajikanta, Allah Ya Gafarta Mata. Allah yasa Aljanna ce makomarta.
Ameen
08/03/2026
07/03/2026
insha Allah
Sarkin kano na nan zama Daram.....💥
07/03/2026
Ƙaunar da Kanawa da sauran al'ummar duniya ke yiwa mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado-Bayero CFR, CNOL, JP ba don ya na bada kuɗi ba ne — ƙauna ce saboda Allah da annabi
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dala
Kano