Twins venture Incense & Beauty Products
Muna bada saarin kaya a farashi mai sauki don mutum ya sayar ya samu riba. Ingantattun kaya na kasar waje wanda aka yi su daga 'ya'yan itatuwa.
Distributor of Organic healthcare Products with Longrich /Famall/GHT/Oriflame/Metawhale (Holiverse) crypto global partner/A verified Digital asset Trader,we buy, sell & exchange crypto asset into cash like: CES, POLYGON, USDT,DAI,TON, ETH, SUI, PI, SIDRA! Da taimokon kimiyya da fasaha,muna da kaya wanda suke inganta lafiyan jikin mu.
05/10/2026
26/09/2026
26/09/2026
23/09/2026
22/09/2026
21/09/2026
19/02/2026
🔥 ARE YOU SUFFERING FROM ULCER PROBLEMS? 🔥
Ulcer is not just ordinary stomach pain. If left untreated, it can affect your daily life, eating habits, and overall health.
❗ HOW TO KNOW YOU MAY HAVE ULCER
You may be experiencing ulcer problems if you notice:
🔹 Burning or sharp pain in the stomach
🔹 Pain after eating or when hungry
🔹 Frequent bloating or indigestion
🔹 Nausea or vomiting
🔹 Loss of appetite
🔹 Excess stomach acid or heartburn
⚠️ Ignoring these signs can make the condition worse.
🌿 WHY YOU NEED TO TREAT ULCER EARLY
✔ Prevents worsening stomach damage
✔ Helps you eat comfortably again
✔ Reduces constant stomach pain and discomfort
✔ Supports better digestion and daily strength
🌱 WHY CHOOSE GHT ULCER SUPPORT COMBO
GHT Sto Care Tablets + GHT Garlic Oil Softgel
✅ Helps soothe and protect the stomach lining
✅ Supports healthy digestion
✅ Helps reduce excess stomach acid
✅ Supports immunity and fights stomach infections
✅ Promotes overall stomach health
✨ Many users report relief from ulcer symptoms and improved comfort with consistent use.
😊 DON’T SUFFER IN SILENCE
Feel Better • Eat Better • Live Better
📞 Call 07010239039
📦 Available now — Order today!
⚠️ This product supports stomach health and ulcer management.
18/02/2026
🌙 Ramadan Mubarak from Meta Whale 🕋
Dear Meta Whale Community,
As the blessed month of Ramadan begins, we extend our heartfelt wishes to all our brothers and sisters around the world. May this sacred month bring peace to your hearts, strength to your faith, and abundance to your homes.
Ramadan is a time of reflection, patience, unity, and generosity. Let us use this beautiful month not only to grow spiritually but also to strengthen our community bonds.
At Meta Whale, we believe in building with purpose, supporting each other, and moving forward together — just like one strong Ummah. 🤝
✨ May your fasts be accepted.
✨ May your prayers be answered.
✨ May your efforts be rewarded.
Wishing you and your families a blessed and prosperous Ramadan.
Meta Whale Team🕥
17/02/2026
🔥🔥🔥 KA GAZA AZUMI SABODA CIWON ULCER? GA MAFITA ANAN! 🔥🔥🔥
Shin kana fama da ciwon ulcer har ya hana ka iya azumi ko cin abinci yadda ya kamata?
Shin kullum kana fama da:
❌ Zafin ciki
❌ Ƙuna a ciki
❌ Amai ko tashin zuciya
❌ Rashin iya cin abinci
Yanzu babu damuwa!
🌿 Company GHT ta kawo maganin ulcer na musamman 🌿
Magani da aka samar daga kayan haɗi masu inganci, tsafta kuma HALAL ne.
✔️ Yana taimakawa rage radadi da zafin ciki
✔️ Yana taimaka wa ciki samun sauƙi
✔️ Yana taimakawa lafiyar hanji
✔️ Zai taimaka maka ka samu damar yin azumi cikin sauƙi
Kar ka bari ulcer ya hana ka ibada ko jin daɗin rayuwa.
Lokaci ya yi da zaka ɗauki mataki!
📞 Ka tuntube ni yanzu domin samun naka.
📦 Akwai sauƙin samu da farashi mai rahusa.
✨ Ka dawo da lafiyar cikinka, ka dawo da walwalarka! ✨
13/01/2026
🩺 ALAMOMIN CIWON SANYI (INFECTION) A JIKIN MACE
Idan mace na fama da ciwon sanyi (infection), tana iya lura da waɗannan alamomi:
🔸 Kaƙayi ko ƙuna a gaban ta
🔸 Fitar farin ruwa mai kauri ko wari
🔸 Fitar kuraje,ko kwailewa a gaban mace
🔸 Jin zafi yayin fitsari
🔸 Jin nauyi ko zafi a ƙasan ciki
🔸 Jin ɗaci ko raɗaɗi yayin saduwa
🔸 Yawan gajiya da rashin jin daɗin jiki
🔸 Rashin kwanciyar hankali da damuwa
🔸 Futan abu kamar dusa a gaban mace
⚠️ Gargaɗi:
Idan aka bar infection ba tare da magani ba, zai iya: ❌ Lalata mahaifa
❌ Haifar da matsalar haihuwa, da yawan bari
❌ Jawo yawan kamuwa da cuta akai-akai
🌸 MAGANI & KARIYA GA MATA
Infection ba abin kunya ba ne, kuma: ✅ Ana iya magance shi
✅ Ana iya kare kai daga dawowarsa
✅ Ana iya dawo da lafiya da kwarin gwiwa
💊 GHT FEMALE INFECTION COMBO – MAGANI MAI CIKAKKEN TSARI
🔹 1. GHT Female Care Capsules
✔️ Yana taimakawa wajen tsaftace mahaifa
✔️ Yana rage kaikayi da warin gaba
✔️ Yana daidaita lafiyar mace gaba ɗaya
🔹 2. GHT Feminine Wash
✔️ Yana tsabtace farji a hankali
✔️ Yana rage wari da ƙuna
✔️ Yana kare farji daga ƙwayoyin cuta
🔹 3. GHT B-Clear
✔️ Yana tsabtace jiki daga ciki
✔️ Yana taimakawa wajen fitar da gurbatattun abubuwa da s**a kawo cutan infection
✔️ Yana warkar da kuraje da kwailewa a gaban mace
🔹 4. GHT Garlic Oil Softgels
✔️ Yana ƙara garkuwar jiki
✔️ Yana yaƙar ƙwayoyin cuta (infection)
🔹 5. GHT Ganoderma Reishi 3 in 1
✔️ Yana ƙarfafa garkuwar jiki
✔️ Yana taimakawa wajen yaƙar virus
✔️ Yana inganta lafiyar jiki
✨ SAKAMAKO DA ZA KI GANI
🌸 daukewar kaikayi
🌸 Daina wari
🌸 Tsabtace mahaifa
🌸 Lafiya daga ciki zuwa waje
🌸 Kwanciyar hankali da kwarin gwiwa
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
1603
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Twins venture Incense & Beauty Products posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.