Kungiyar koyar da Mata Sanaoin Hannu
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH WA BARA KATUHU
11/02/2025
Assalamu Alaikum
Zamu fara promo class dinmu practical and online har tsawon Ssti Daya
Maso so su kirani Akan wannan number +234 706 851 8447 Koh WhatsApp
26/12/2024
Ranar litinin Insha Allah Zamu fara. Koyar d sanaoi
Masu son shiga suyi mgn t private
Assalamu Alaikum
Ina muku fatan alkhairi wannan shine link din group dinmu da zamu koya muku sanaoi duk wadda takeso zatayi yanada kyau ta shiga domin a ciki zakiji duk bayanin da kikeso kiji ngd
Zan ajiye WhatsApp link group n koya Sanaa masu so suyi joining Kai tsaye
07/12/2024
Dama ta Musamman gareku matan aure yan mata da Zawarawa
Wslm zamuyi class na Sati 1 kyauta
Kudin form 3500
Online 2500
Zamu koya kwalliya
Birthday cake Molato soap turaren wuta saloon da gyaran jiki d sauransu
+234 706 851 8447
Assalamu Alaikum yan Uwa a Mata
Wslm zamuyi class na Sati 1 kyauta
Kudin form 3000
Zamu koya kwalliya
Birthday cake Molato soap turaren wuta saloon da sauransu
Practical class 3500 form and certificate
Online class 2500 form fee and certificate
WhatsApp Only
Shop 13 medile plaza Kano State
Assalamu Alaikum
Barkanmu da dare ya kuke
Wannan qungiya zata koyar da sanaar kwalliya ga mata mutum 150
Dukh wadda tasan Tanada shaawar koyon kwalliya a kano Ko kuma online tayi mana magana insha Allah
Form and certificate fee 2000
+234 7043476153
Koh Kuyi joining Wannan WhatsApp group din
05/07/2024
Zamu koyarda kwalliya ta tsawon sati daya Kyauta
Form 2000
Zamu koyarda turaren wuta n tsawon sati daya foarm 5000
Zamu koyarda gyaran jiki n tsawon kwana 3 form 5000
+234 706 851 8447
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Sheka Kano
Kano
700231