Reel Queen

Reel Queen

Share

1M 976K
Followers Likes

06/07/2026

Facebook for Creators

04/07/2026

I got over 500 reactions on my posts last week! Thanks everyone for your support! 🎉

29/06/2026

WATA SABUWA: A shirye-shiryen maganar Auren jarumin Kannywood Babasadiq da yar Tiktok Rahama Sadidu yanzu haka amarya tace ango da kansa ya fadi Sadakin da yakeso ya bayar suyi Auren su.

Sai dai Amarya tace indai Baba Sadiq ya amince zai zauna a gidanta a nanfa ango yai tsalle ya dire yace bazai yiwu ba.

Baba Sadiq yace shi bazai iya Auren mace ya zauna a gidanta ba, domin shi ba mijin tace bane, shi namiji ne.

Wacce Shawara zaku bashi ?

Labari daga shafin Queen

27/06/2026

My Wefe

25/06/2026

Soja Boy, ya bayyana cewa “Mawaki Rarara ba ka san yadda ake tafiyar da gwamnati ba, domin ko sunanka ba za ka iya rubutawa ƙalau ba.

Najeriya ba ta da wani asiri da za a rufe, duk Duniya ta san muna fama da matsalar tsaro, In Ji Mawaƙi Soja Boy.

25/06/2026

Ina ganin abun ya fara wuce gona da iri

25/06/2026

Babu Shakka Cikin Maganarki Hauwa Moofy
Allah Yasa mu gane inda yake mana ciwo.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano
Kano
830101