Kowace Cuta Tana Da Magani

Kowace Cuta Tana Da Magani

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kowace Cuta Tana Da Magani, Health/Beauty, Kano.

14/08/2026

🌿 MAGANIN MATSALOLIN SANYI (INFECTION) 🌿

Shin kana fama da matsalolin sanyi ko wasu alamomin da ke damun lafiyarka?

Wasu nau'ikan cututtukan sanyi na iya haifar da rashin jin daɗi idan ba a kula da su ba. Idan kana lura da wasu daga cikin alamomin da ke ƙasa, yana da kyau ka nemi shawarar ƙwararren ma'aikacin lafiya domin a tantance matsalar da kuma samun maganin da ya dace.

Wasu daga cikin alamomin da mata kan fuskanta:

✅ Fitar farin ruwa mai yawa ko mai wari
✅ Kaikayi a gaba
✅ Kuraje a gaba
✅ Jin zafi yayin saduwa
✅ Rikicewar al'ada
✅ Rage sha'awa
✅ Rashin jin daɗi a gaba

Wasu daga cikin alamomin da maza kan fuskanta:

✅ Jin zafi ko ƙuna yayin fitsari
✅ Fitar wani ruwa daga gaba
✅ Kaikayi a gaba
✅ Rashin kuzari yayin saduwa
✅ Saurin inzali
✅ Sauran matsalolin da s**a shafi sanyi

Magungunanmu na gargajiya

Mun tanadi magungunan gargajiya da aka haɗa daga ingantattun itatuwa, saiwoyi da sauran kayan gargajiya domin tallafawa masu fama da matsaloli kamar:

✔️ Sanyi
✔️ Zafin fitsari
✔️ Fitar farin ruwa
✔️ Kaikayi da kurajen gaba
✔️ Warin gaba
✔️ Ciwon mara
✔️ Jin zafi yayin saduwa
✔️ Rashin kuzari yayin saduwa
✔️ Karancin sha'awa
✔️ Wasu matsalolin da s**a shafi lafiyar al'aura

🌿 Magungunanmu na gargajiya ne, ba su ƙunshe da magungunan ƙera na zamani.

🚚 Muna aikawa da magani zuwa dukkan jihohin Najeriya.

📞 Kira: 08031135091

📲 WhatsApp: 08024484589

Farin Jakada Traditional Medicine

Photos from Dr Sani Jibril Umar Tv's post 03/08/2026
Photos from Farin Jakada Traditional Medicine's post 22/06/2026
Photos from Kowace Cuta Tana Da Magani's post 19/05/2026

Promo Promo Promo
Daga Ɗaya Ga Watan Sallah Har Zuwa 12 Ga Wata Munrage Farashin kayan mu,
Du Abin da Kake Buƙata Na Magani Dubu Goma Zaka bayar Akan Kowane Glad,
Madadin dubu ₦30,000/₦25,000/₦15,000

Yanzu Zaka/ki Iya Zuwa da ₦10,000 Kacal don Mallakar Naka/ki, don Neman Ƙarin Bayani Kira Ko Whatsapp Tuntubi Farin Jakada Mai Maganin Gargajiya Akan (08024484589)
Ko ka ziyarci Ofisoshinmu dake Garin Kano Unguwar Zawaciki Layin Primary Daidai Bakin Ruwa,
Muna Aika Maganin du Inda Ake Buƙata Afadin ƙasa da Kewaye Insha Allah,

Photos from Kowace Cuta Tana Da Magani's post 19/04/2026

🌿 MAGANIN SANYI SAHIHI – INFECTION FLUSHER🌿

Tsaftace Jiki • Farfaɗo da Kuzari • Kawar da Kowane Irin Sanyi

📞 KIRA: 08031135091
💬 WHATSAPP / TELEGRAM: 08024484589

---

💫 Cikakken Magani Don Lafiyar Namiji Da Mace!

Wannan haɗin magani na gargajiya yana taimakawa wajen kawar da kowace irin cuta ko lalura da ta shafi sanyi, yana kuma farfaɗo da ƙarfi, tsaftace jiki, da dawo da sha’awa — Insha Allah.

---

🌸 ALAMOMIN CIWON SANYI GA MATA

Idan kina fama da waɗannan alamomi, wannan magani zai taimake ki sosai:
1️⃣ Warin gaba ko fitar ruwa mai wari
2️⃣ Kaikayi ko feshin kuraje a gaba
3️⃣ Bushewar gaba ko jin zafi yayin jima’i
4️⃣ Gushewar sha’awa ko rashin jin daɗi yayin saduwa
5️⃣ Rashin iya gamsar da miji
6️⃣ Fitar farin ruwa akai-akai
7️⃣ Daukewar ni’ima
8️⃣ Tsinkewar ruwan maniyyi
9️⃣ Zubewar ciki ba tare da dalili ba
🔟 Hana ɗaukar ciki
1️⃣1️⃣ Rashin jin tabin jiki
1️⃣2️⃣ Jin nauyi ko ciwon mara
🌿 Wannan magani yana dawo da lafiya, ni’ima da tsafta a jikin mace.

---

💪 ALAMOMIN CIWON SANYI GA MAZA

Idan kana fuskantar waɗannan matsaloli, to wannan magani naka ne:
1️⃣ Kaikayi ko kankancewar gaba
2️⃣ Saurin inzali (kawowa da wuri)
3️⃣ Rashin jin daɗi yayin saduwa
4️⃣ Tsinkewar ruwan maniyyi
5️⃣ Daukewar sha’awa ko raunin gaba
6️⃣ Zafin fitsari kamar ana tsikarinka
7️⃣ Fitar wani ruwa kamar zare daga gaba
8️⃣ Rashin iya gamsar da iyali
9️⃣ Melewar fatar gaba
🔟 Tsagewar gaba ko ciwon mara
🌿 Maganin Sadidan yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi, kuzari, da ƙoshin lafiya na gaba ɗaya.

---
⚕️ FA’IDODIN MAGANIN SANYI SADIDAN

✅ Yana kawar da kwayoyin cuta (infection) gaba ɗaya
✅ Yana tsaftace mahaifa da koda
✅ Yana dawo da ni’ima da kuzari ga maza da mata
✅ Yana taimakawa wajen saurin samun ciki
✅ Yana hana fitar ruwa ko zafi yayin fitsari
✅ Yana ƙarfafa jini da garkuwar jiki

---
🧴 YADDA AKE AMFANI DA SHI

Babba: Kofi ɗaya a rana

Yaro: Rabin kofi a rana

A sha safe ko bayan cin abinci (sau ɗaya a rana)

📍 TUNTUBE MU DON MAGANI DA SHAWARA

👨‍⚕️ Dr. Sani Jibril Umar (Farin Jakada)
Mai Maganin Gargajiya
🏡 Zawaciki Unguwar Yamma, Gidan Alhamdu, Kumbotso L.G.A – Kano State

📞 Call: 08031135091
💬 WhatsApp / Telegram: 08024484589

✨ MAGANIN SANYI SADIDAN –

Photos from Kowace Cuta Tana Da Magani's post 19/04/2026

🌿 MAGANIN SANYI SADIDAN – INFECTION REMOVAL 🌿

Tsaftace Jiki • Farfaɗo da Kuzari • Kawar da Kowane Irin Sanyi

📞 KIRA: 08031135091
💬 WHATSAPP / TELEGRAM: 08024484589

---

💫 Cikakken Magani Don Lafiyar Namiji Da Mace!

Wannan haɗin magani na gargajiya yana taimakawa wajen kawar da kowace irin cuta ko lalura da ta shafi sanyi, yana kuma farfaɗo da ƙarfi, tsaftace jiki, da dawo da sha’awa — Insha Allah.

---

🌸 ALAMOMIN CIWON SANYI GA MATA

Idan kina fama da waɗannan alamomi, wannan magani zai taimake ki sosai:
1️⃣ Warin gaba ko fitar ruwa mai wari
2️⃣ Kaikayi ko feshin kuraje a gaba
3️⃣ Bushewar gaba ko jin zafi yayin jima’i
4️⃣ Gushewar sha’awa ko rashin jin daɗi yayin saduwa
5️⃣ Rashin iya gamsar da miji
6️⃣ Fitar farin ruwa akai-akai
7️⃣ Daukewar ni’ima
8️⃣ Tsinkewar ruwan maniyyi
9️⃣ Zubewar ciki ba tare da dalili ba
🔟 Hana ɗaukar ciki
1️⃣1️⃣ Rashin jin tabin jiki
1️⃣2️⃣ Jin nauyi ko ciwon mara
🌿 Wannan magani yana dawo da lafiya, ni’ima da tsafta a jikin mace.

---

💪 ALAMOMIN CIWON SANYI GA MAZA

Idan kana fuskantar waɗannan matsaloli, to wannan magani naka ne:
1️⃣ Kaikayi ko kankancewar gaba
2️⃣ Saurin inzali (kawowa da wuri)
3️⃣ Rashin jin daɗi yayin saduwa
4️⃣ Tsinkewar ruwan maniyyi
5️⃣ Daukewar sha’awa ko raunin gaba
6️⃣ Zafin fitsari kamar ana tsikarinka
7️⃣ Fitar wani ruwa kamar zare daga gaba
8️⃣ Rashin iya gamsar da iyali
9️⃣ Melewar fatar gaba
🔟 Tsagewar gaba ko ciwon mara
🌿 Maganin Sadidan yana taimakawa wajen dawo da ƙarfi, kuzari, da ƙoshin lafiya na gaba ɗaya.

---
⚕️ FA’IDODIN MAGANIN SANYI SADIDAN

✅ Yana kawar da kwayoyin cuta (infection) gaba ɗaya
✅ Yana tsaftace mahaifa da koda
✅ Yana dawo da ni’ima da kuzari ga maza da mata
✅ Yana taimakawa wajen saurin samun ciki
✅ Yana hana fitar ruwa ko zafi yayin fitsari
✅ Yana ƙarfafa jini da garkuwar jiki

---
🧴 YADDA AKE AMFANI DA SHI

Babba: Kofi ɗaya a rana

Yaro: Rabin kofi a rana

A sha safe ko bayan cin abinci (sau ɗaya a rana)

📍 TUNTUBE MU DON MAGANI DA SHAWARA

👨‍⚕️ Dr. Sani Jibr

Photos from Kowace Cuta Tana Da Magani's post 19/04/2026

🌿 MAGANIN CIWON HANTA SADIDAN 🌿
🩺 HEPATITIS CLEANSER
✨ Magani na Gargajiya Mai Inganci da Tabbaci ✨
════════════════════
📞 KIRA/CALL: 0803 113 5091
💬 WHATSAPP / TELEGRAM: 0802 448 4589
🔴 ALAMOMIN CIWON HANTA
Idan kana fama da ɗaya ko fiye daga cikin waɗannan alamomi, ka kula:
✅ Yawan kasala da gajiya
✅ Yawan zazzabi tare da ciwon kai
✅ Yawan tashin zuciya da amai
✅ Ciwon ciki (musamman ɓangare guda)
✅ Canjin launin fitsari (rawaya ko ja)
✅ Canjin bayan gida zuwa rawaya ko kore
✅ Ciwon gabobi da jiki
✅ Jin gajiya ko kasala ba tare da aiki ba
✅ Yawan hararwa (ƙaiƙayi a jiki)
➕ Da sauran alamomi masu yawa…
🌱 AMFANIN MAGANIN CIWON HANTA
✔️ Yana taimakawa wanke hanta gaba ɗaya
✔️ Yana kawar da datti da gurbacewar hanta
✔️ Yana taimakawa wajen magance Hepatitis
✔️ Yana rage radadi, kasala da sauran matsaloli
✔️ Yana farfado da lafiyar jiki In Sha Allah
👉 Ajarraba wannan magani, da yardar Allah za a samu waraka da sauƙi.
👨‍⚕️ DAGA TASKAR
Dr. Sani Jibril Umar (Farin Jakada)
🧪 Kwararren Mai Maganin Gargajiya
📍 Adireshi:
Kano State – Unguwar Zawaciki,
Layin Primary, Kumbotso L.G.A
🚚 Muna Aika Magani Ko’ina A Najeriya
⏱️ Cikin Sauƙi da Gaggawa – In Sha Allah
📞 KIRA YANZU: 0803 113 5091
💬 WHATSAPP / TELEGRAM: 0802 448 4589
🤲 Lafiya Daga Allah Take
════════════════════

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Kano