Tauraro Community Development Association. Rafin Malam
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tauraro Community Development Association. Rafin Malam, Health/Beauty, Kano.
01/08/2026
Assalamualaikum duk Wanda yake da mai buƙata ta musamman wato disable ya turomin details dinsa;
Name:
Account;
Bank name;
LGA;
Ward;
Nin:
Phone number
Please nakasassu kawai Kuma a tabbatar masu account ne , idan akwai tambaya atun tubi wannan numbers.
0806 051 5864,08069328932
{SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!}
Tauraro community development association Na-sanar da ɗaukacin Al'ummar Garin r/Malam taro na gaggawa-(Emmagency metting) domin tattauna muhimman batutuwa zuwan ka nada matuƙar muhimmanci taron ze kasance kamar haka
Rana: juma'a(19/6/2026)
Guri: Harabar Masallaci na kusa da gidan Abdullahi Abban dady opposite gidan adda'u
Lokaci 8:00pm
Sanrwa daga chairman ta hannun p.r.o A'iso Lafiya
(SANARWA-! SANARWAR!! SANARWA!!!)
(Kungiyar tauraro community Development association (TACDA)
Na-sanar ɗaukacin kungiyoyi da- al'umma mazauna garin Rafin Malam taro na gaggawa- domin ta-ttauna wani muhimmin al'amari da ya shafi gari baki ɗaya,
zuwanka da wuri yanada matukar muhimmanci
taron ze kasance kamar haka
1:)Ranar juma'a
(8/5/2016)
2:) Lokaci 8:00 pm
3:)Guri :Harabar masallaci kusa da ofishin cinnaka
Saƙo daga ciyaman ta hannun p.r.o ashafa sulaiman
A'iso Lafiya
20/03/2026
🕌 RAMADAN KAREEM 1447AH 🕌
--------------- DAY 30--------------
«ZAKKAR FIDDA-KAI»
"Zakkar Fidda-Kai, Wato Zakatul-Fitri, Ko Zakkar Komo, Zakkah Wacce Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama Ya Wajabtata Akan Duk Wanda Yake Da Ikon Yinta, Wanda Bashida Ikonyi To Babu Laifi Wanda Yake Ɗaukar Nauyinsa Ya Fitar Masa Da Ita"
"An Karɓo Daga Ɗan Umar Allah Ya Ƙara Masa Yarda Yace: Manzon Allah ﷺ, Yayi Umurnin Fitarda Zakkar Fidda-Kai, (Zakatul-Fitri) Akan Ƙarami Da Babba, Bawa Ko Ɗa, (Ga Waɗanda Nauyin Ɗawainiyarsu Yake Akanku)
حسنه الألباني في إرواء الغليل: (٨٣٥)
"Zakkar Da Tafi Daraja Kuma Tafi Falala Itace Wacce Mutum Ya Fitarda Irin Abincin Da Yake Ci A Gidansa, Bawai Yaje Ya Samo Abinci Me Arha Ba, Mara Kyau Sosai Sannan Yace Dashi Zaiyi Zakkar Fidda-Kai Ɗin, A'a Anfiso Kayi Da Irin Abincin Da Kukeci Kuda Iyalanku"
"Idan Shinkafa Ko Taliya Kakece To Kada Kace Da Gero Ko Dawa Da Maiwa Zaka Fitar, A'a Yafi Kyautuwa Kayi Zakkar Da Shinkafa Ko Tsakiyar Da Kakeci A Gidanka, Amma Don Kayi Zakkah Da Abinda Bashi Kake Ciba Wannan Ba Laifi Bane, Almuhim Dai Anfiso Kayi Da Abu Mai Daraja, Ba Mafi Ƙas-Ƙanci Da Koma Bayan Daraja Ba"
18/03/2026
🕌 RAMADAN KAREEM 1447AH 🕌
--------------- DAY 29--------------
RAMADHAN NA BANKWANA!!!
Shaikh Ibnu Uthaimeen Allah ya masa rahama yana cewa; "Yaku yan uwana, lalle watan ramadhan ya kusa tafiya, ya tattare kayansa cikin gaggawa, kuma hakika shi mai bada shaidane akanku ko kuma agareku abisa abunda kuka gabatar acikinsa na ayyuka. Duk wanda ya gabatar da aiki mai kyau acikinsa to ya godewa Allah, Sannan ya yi albishir da lada mai kyau awurin Allah, domin Allah baya tauye ladan duk wanda ya kyautata aiki.
Amma kuma wanda ya aikata munanan aiki acikin wannan wata to ya gaggauta tuba zuwa ga ubangijinsa tuba nagartacciya, domin Allah mai yafiya ne ga duk wanda ya tuba".
مجالس شهر رمضان ٣٤٢
18/03/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano