Ausan beauty
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ausan beauty, Beauty, cosmetic & personal care, 320 Gyadi Gyadi zaria Road, Kano.
💚 Sirrin Samun Gashi Mai Tsayi
🌿 Hair & Skin Care | Skills & Business Mentor
🍃 Herbal & Traditional Remedies
🛏️ Beautiful Bedsheets & Home Essentials
🎓 Koyar da Sana’o’i & Kasuwanci
📩 DM for Products, Classes & Inquiries
26/08/2026
🌱 SHIN KINA SO KI SAN HANYAR DA ZAKI RIƘE TSAYIN GASHINKI? 👀❤️
Ina magana ne akan Length Retention — wato yadda za ki kare gashinki daga karyewa, bushewa, rashin sheƙi, da sauran abubuwan da za su hana ki riƙe tsawon da gashinki yake samu a kowane wata.
Saboda ba tsahon kawai ake so ba… muna son mu riƙe wannan tsawon ya zauna ya dore! Ya Kuma ci gaba da girma📏🌱
Idan kina so mu fara koyon wannan daga farko har ƙarshe, ki gaya min a comment section. 👇🏽
Kuma ki tabbatar kin yi FOLLOW ga:
💕 Ausan beauty
💕 Firdausi Jibril Abubakar
Ku kasance tare da ni… za mu fara daga farko! 🌱❤️
21/08/2026
HAIR MASK DOMIN GASHI MAI BUSHEWA KO RAUNI? 😍🌿
Kin taɓa lura cewa wani lokaci gashin ki yana bushewa, karyewa, rasa laushi ko sheƙi, musamman bayan wanke shi? 🥺
A nan ne Hair Mask zai iya taimakawa.
Amfanin Hair Mask:
• Yana taimakawa ya ƙara danshi da laushi a gashi.
• Yana taimakawa rage bushewa da karyewar gashi.
• Yana sa gashi ya zama mai sauƙin tsefewa.
• Yana ba gashi abubuwan gina jiki da yake buƙata.
• Yana taimakawa wajen kula da lafiyar gashi da fatar kai.
• Yana sanya gashi laushi da sheƙi.
🥣 To kina son ki san abubuwan da za ki haɗa da yadda ake haɗa shi?
👉🏽 DUBA COMMENT SECTION 👇🏽
Na saka yadda ake haɗa Hair Mask ɗin step-by-step.
20/08/2026
Munyi hair spray saura hair mask 👀
Shine Kuna so kk yaya?
Ausan beauty
19/08/2026
Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Fatimah Umar, Nanaxakiyya Yaqub Abubakar, Ameena Ibrahim, Nana S Fiddausy, Farhana's Choice, Zainab Abdullahi Zango, Princess Zay, Habiba Yusuf Sabo, Rahinatu Ibrahim, Zarah Ra'eess, Al Ameen Hasan, Fareeda Mukhtar, Zakeeyyah Muhammad, Zarah Salusu, Zainab Nuhu, Aisha Musa Ngg, Asmer'u Jibreella, Fateemar Xarah Ahmad, Tijjani Tijee, Maman Nana Kadee, Ummu Eimaan Aliyu, Marcy Muhammad, Abdulrashid Rabiu Anchau, Haruna Sakinat Awo, Shalelen Ummanta, Zainab Bobboi, Hasnerh Muhammad, Fadimatu Nuraddeen, Labebeet Habebullah, Fauziya Lawan, Amina Haruna, Ummu Haidar, Serleeheart Serniey, Xeenarth Muserh Thaniee, Oum Ameer, Hameedah Kofar Bai, Saheedat Taraba, Ameenartou Yahuza Sadeeq, Beby Sale, Rahama Lawal, Aisha Indo, Khadija Salisu, Hanan Muhammad Zubair, Bintu Umar Al-mansur, Xubaidarh Jamal, Khadija Aminu, Aisha Adamu Ibrahim, Fatima Binta Abdullahi, Ummi Eman, Rukayya Adam
17/08/2026
SHIN KIN SAN NAU’IN GASHINKI? KO KE MA MADUBALA CE, KITSO KAWAI K**E YI? 😂😂
Akwai mata da yawa da ba su san nau’in gashinsu ba. Shi ya sa wani lokaci duk wani kayan kula da gashi da s**a saya baya ba su sakamakon da suke tsammani.
Idan kin san nau’in gashinki, za ki fi fahimtar abin da gashinki yake buƙata da yadda za ki kula da shi yadda ya kamata. ❤️
Ga wasu daga cikin nau’ikan gashi a sauƙaƙe:
1️⃣ Type 1 – STRAIGHT (Gashi madaidaici)
Gashi ne da yake kwance a miƙe daga tushe zuwa ƙarshensa, baya da lanƙwasa ko murɗewa. Yawanci yana da santsi da sheƙi.
Dan haka Type 1 = Light products yake bukata, ba'a Saka miki mayuka masu nauyi. amma idan gashin yana da kauri sosai (Type 1C), zai iya jure ɗan nauyin product fiye da 1A.
2️⃣ Type 2 – WAVY (Mai ɗan lanƙwasawa)
Gashi ne da ba madaidaici gaba ɗaya ba, amma kuma ba ya murɗewa sosai. Yana yin lanƙwasawa kamar (S-shape). Yawanci yana da santsi da sheƙi, kuma heavy products na iya sa wave ɗinsa ya faɗi.
3️⃣ Type 3 – CURLY (Mai murɗewa)
Wannan gashi yana da murɗaɗɗun lanƙwasa kamar zobba ko da’ira, kuma yana da ɗan motsi (bounce). Yana buƙatar danshi sosai domin kada ya bushe ko ya yi tsauri.
4️⃣ Type 4C – KINKY (Mai matuƙar naɗewa)
Wannan gashi yana da ƙananan lanƙwasawa masu matuƙar yawa, amma ba lallai ne a ga tsarin curl ɗinsa a sarari ba. Yana iya ƙanƙancewa sosai (shrinkage) kuma yana buƙatar kulawa ta musamman da danshi domin kada ya bushe ko ya karye.
Wannan yawanci shine irin gashin da matan mu ke da shi
Duba comment section domin kisan yadda saki Gane naki
12/08/2026
ME KE KAWO CINYEWAR GABAN GASHI? 😭
Na ga comments ɗin mutane akan cinyeewar gashin gaban goshi, kuma gaskiya a duk lokacin da na ga mutum gashin gaban goshinsa ya fara cinyewa, sai na ji kamar ni ce 😭😂 saboda nima na taɓa fuskantar wannan matsalar.
Amma ga abin da nake so ki sani👇🏽
Abubuwa da yawa ne kan iya jawo zubewa ko cinyeewar gaban kai. Kuma ba lallai ne oil ko spray su kaɗai su zama mafita ba.
Wataƙila akwai wani abu da k**e yi kullum wanda ke saka tension a gaban kanki, har gashin yake ci gaba da karyewa ko zubewa.
👀 Duba comment section sosai, saboda akwai abubuwa da mata da yawa suke yi ba tare da sun san suna iya cutar da gaban gashin ba.
Wataƙila ma za ki karanta comment ɗaya ki ce:
“😳 Ashe wannan ne yake cinye min gashi!”
👇🏽 Rubuta “GABAN GASHI” a comments idan kina son na yi post na gaba akan:
🔥 YADDA AKE GYARA GABAN GASHI DA YA FARA CINYEWA
Kuma ki tag wadda kika san tana fama da wannan matsalar. ❤️
14/04/2026
Sirrin tsawon gashi daga Chad
Kin taba jin Chebe oil amma baki san yadda ake yin sa ba?
Yau na kawo miki original recipe da zai taimaka miki wajen:
Rage karyewar gashi
Riƙe tsawon gashi (length retention)
Sa gashi ya yi laushi & kauri
Moisture mai ɗorewa.
Wannan ba labari bane… sirri ne da matan chad ke amfani da shi tsawon shekaru!
Ki gwada a kanki ki gani
Ko kuma ki koya ki maida shi business 💰🔥
Duba comment section don ganin recipe din da Kuma yadda Ake hadawa
09/04/2026
Kunga Wannan haɗin game changer ne wallahi 😍🔥
Na yi amfani da shi… kuma naji daɗin shi sosai!
Yana cikin Hadi mafiya kyau in dai hair
growth spray ne
Gashi na Yin ƙarfi
Rage zubewa
Fito da sabbin gashi
Ba wani wahala… kayan gida ne kawai amma result ɗin sa 🔥
ku duba comment section 👇 kiga yadda Ake hadawa
Hair mask Yana zuwa ban manta ba
Firdausi Jibril Abubakar
Ausan beauty
Ina tunanin sake yin class din Nan idan Kuna so kuyi magana
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
320 Gyadi Gyadi Zaria Road
Kano