MALAM SHARU

MALAM SHARU

Share

07060569641 WHATSAPP

10/08/2026

🌿✨🌿✨ GAREKA MAI KARATU DAMA TA MUSAMMAN 🌿✨🌿✨

📅 09/08/2026

✍️MALAM MUJITABA IDRIS SHARIF
📞 09133843968

🌙✨ Yanzu haka Wata 🌙 yana gidansa Burujin Sardadu kenan ♋️, sai dai kuma yana تربيع da Zahara ♀. Hakan zai dan kawo Saurin fusata tsakanin Zuciya guda biyu masu begen Juna, 💔❤️ ,, Saboda Zahara ♀ tana تربيع Murikh ♂،،

⚠️⚠️ Gaskiya kusan waɗannan kwanakin da s**a rage kafin shiga ربيع الأول،،

⏳ Zasu zama kwanki Masu matsalolin gaske,,

🔹 Yawaitar Rashin lafiya, 🤒
🔹 Yawan Sace_sace, ⚠️
🔹 yawan zazzabi mai saurin jigata mutum,, 🤒🔥
🔹 Zazzabin Maleria da sauransu,, 🦟

💡 Mafi dacewa shine mayar da hankali wajen Neman magani akan ko wacce rashin lafiya,, 🏥
Sannan a Yawaita ISTIGFÃRI sosai 🤲📿

✨ Yin maganin IBƊALY da lalata Sihiri ko kambin baka yana da karfin gaske,,

⚠️ Amma gaskiya Yin Jalaby bashi da wani Tasiri,,

🌿✨ Ga wata Tsaraba wacce zata amfani jama'a,, ✨🌿

❤️ Saboda bama muna nufin kowa da Alkhairi ne,,
Zan fada muku yadda zaku Hada Sabulu mai amfani sosai a wannan shekarar,,

🧴✨ Yadda zaka hada wannan sabulun ✨🧴

Zaka samu waɗannan abubuwan, 👇👇👇

(a)- Itacen da (Gara) ta rufe za'a karkaðeta a dauki itacen, 🌿

(b)- Duman Rafi wata ciyawar ce wacce take fitowa a gefen ruwa tana Yaðo, 🌿💧

(c)- Ganyen magarya Bishiya ce,, 🌿

(d)- Kashin Tunku, Dabbar Daji ce,, 🦴

(e)- Hawainiya,, 🦎

(f)- Karkashi Ciyawace ana miya da ita,, 🌿

(g)- Kauckin Rimi Bishiya ce,, 🌳

(h)- Furen tumfafiya itama Bishiya ce,, 🌸

(i)- 1k 500 200 100 50 20 10 5
💵 Zaka samu dubu ɗaya har zuwa naira 5, 💵

🔥 Zaka ƙone itacen da Gara ta k**a ya zama Toka,
💵 1k 500 200 100 50 20 10 5
Suma Zaka ƙone su zama Toka,,

🌿 Sauran abubuwan kuma Zaka dake Su zama garin magani saika Hadasu da Tokar daka samu daga Kudaden daka Ƙone, da kuma iccen,,

🧼 Saika samu ɓakin Sabulu Ɗan Ghana 🇬🇭 ko Dudu-Osun,,

🥣 Saika kirɓa ka tabbatar sun haɗu sosai,، bayan ka gama saika sami mazubi mai kyau ka saka,,

👨‍👩‍👧‍👦 Idan Zaka haɗa da iyalinka ne Zaka samu sabulun da yawa,,

Idan kuma naka ne kawai Sabulun ba sai ka saka mai yawa ba,,

🧼✨ Yadda zaka yi amafnin dashi ✨🧼

Ana samun Soso wanda ake yiwa yara wanka, mai laushi sosai, 🧽

saika rinqa yin wankan da wannan sabulun bayan Kayi Wanka wanda aka saba yinsa kullum,,

⏰ Sau Ɗaya ake yi duk cikin 24 hours 👌

✨ Sabon hadin Sabulu ne wanda Wannan shine karo na 2 dana hada a wannan sabuwar shekarar,,

Kuma yana aiki Akan duk wasu matsalolin Aljani ko wanne iri, Masu hana zaman Aure munanan mafarkai, Ciwan kai mai tsanani,,

⚠️ Yana warware Sihirin da yake jikin mutum komai dadewarsa, yana magance Matsalar rushewar kasuwanci, idan kana kasuwa amma bashi yana hawa kanka kayi Amafani da wannan in sha Kofofin arziki zasu bude maka, koda taurarinka ne a rufe,,

💔 Wanda aka musu FIRRAQU aka rabasu da Abokan kasuwanci saboda ana ganin suna samun Alkhairi, ko wanda matarsa, ko uban gidansa s**a gujeshi, dana Allah kuyi amfani da wannan hadin Sabulun,,

♈️♉️♊️♋️♌️♍️♎️♏️♐️♑️♒️♓️

Ko wanne irin buruji kake dashi wannan sabulun zai maka aiki,,

⚠️✨ Yadda zaka gane Sabulun ya haɗu sosai ✨⚠️

Lokacin da ake hadashi zazzabi mai zafi zai rufeka, anaso kafin ka fara Hadashi kayi sadakar Nono 🙅‍♀️ yin hakan zai rage maka zazzabin,,

📅 Kayan hadin ba sai lallai rana daya ake nemansu ba,,

Amma dai Ranar Lahadi ko Laraba, talata akafi bukatar a haɗa sabulun,,

⚠️🚫 Wannan Sabulun ba'a zubashi aleda saidai ⛔️
Kamar Roba ko Silver, ana samun baƙar Roba ko wani bakin Kwano a zuba a ciki sai aci gaba da wanka,,

📦🔥 Muna da guda 30 🔥📦

Muna da guda 30 ne a yanzu haka wanda yake bukata zai iya magana kafin su kare,,

🙏❤️ Dan Allah yan uwa ku sayawa mahaifanku da matanku da yaranku 🙏 ina jama'a da yawa suyi amfani da wannan sabulun, . Nasan zan samu Addu'a ta Alkhairi, 🤲

🤲🤲🤲

💰🔥 FARASHI 🔥💰

🎉 Abun farin ciki farashin ya sauka daga 16k،

⬇️⬇️⬇️

💵 Ya dawo 10k ne 👌 💵

✨✨✨

Wannan wani dalili ne mai matukar muhimmanci yasa nake fadar haka،،

📞 Masu bukatar zasu iya kiran wannan Nombar ko WhatsApp:

📲 09133843968

📿✨ Lazumin Yau ✨📿

سورة الفاتحة166

يا واسع1,660

✍️ **MALAM MUJITABA IDRIS SHARIF MASANIN ILIMIN TAURARI DA MAGANI ALJANI **

🌿✨🌿✨🌿✨🌿✨🌿✨

02/08/2026

🚨 NEMAN TAIMAKO DON CETON RAYUWA 🙏

Assalamu Alaikum wa Rahmatullah.

'Yan uwa Musulmi da masu tausayi, muna roƙon taimakonku ga wannan baiwar Allah wadda take fama da wata matsala mai tsanani a nononta. A halin yanzu, tana buƙatar a yi mata tiyata cikin gaggawa domin cire nonon, k**ar yadda aka sanar da ita a asibiti.

Saboda ƙarancin hali, ta kasa haɗa kuɗin da ake buƙata domin a yi mata wannan tiyata. Don haka muna roƙon duk mai hali, mai tausayi, ko mai son neman ladan Allah da ya taimaka da abin da Allah Ya h**e masa. Ko kaɗan ne, yana da matuƙar amfani.

Manzon Allah ﷺ ya ce: "Allah yana taimakon bawa muddin bawan yana taimakon ɗan'uwansa."

💳 Bayanin Asusun Taimako

Account Number: 8176003710
Account Name: Mujitaba Sharif
Bank: Opay

Allah Ya saka wa duk wanda ya taimaka da alheri, Ya ba shi lafiya, Ya yalwata masa arziki, Ya kare mu baki ɗaya daga cututtuka da sauran bala'o'in zamani. Amin.

Da fatan za a taimaka kuma a yaɗa wannan saƙo domin ya isa ga masu taimako. Allah Ya saka da alheri. 🤲

05/06/2026

Zabi lamba ɗaya a cikin wannan daga 1-12 domin samun bincike insha allahu
Ka tura mun ta whatsapp 09133843968

04/06/2026

BINCIKEN RAYUWA
KYAUTA DA YARDAR ALLAH
MUTUM 40 WHATSAPP 09133843968

03/06/2026

Assalamu alaikum warahmatullahi ta allah wa bara katuhu
Yan uwa na zo mana da wani babban sirri na kasuwa insha allahu sirri ne da yake samarwa dan adam farin jini kwarjini da kuma saman masa da muhabba ga mata ma yana samar musu da farin jini mai karfin gaske insha allahu sannan yana samarwa dan adam samun kuɗi sosai wato yana zame masa jalabi mai karfi a gare shi sannan da duk inda ka kai ga lalacewar kasuwancinka ko janyewar jama a idan kayi amfani da wannan hayaki insha allahu zakayi farin ciki da yardar allah ga duk mai bukata zai iya yin magana ta wannan lamba ta whatsapp insha allahu ko ya kirani direct in allah ya yarda 09133843968

03/06/2026

FREE ISTAKHRA INSHA ALLAHU MUTUM 30 WHATSAPP 09133843968

02/06/2026

GA MAI BUKATAR BINCIKE AKAN TAURARI KO AIKIN MALLAKA KO DAFA'IN KASUWA KO BUDE TAURARI KO HASKA TAURARI KO AIKIN FIRAQU KO LALATA SHARIA KO WATA MUHIMMIYAR BUKATAI WHATSAPP 09133843968

30/05/2026

IBDALUSSIHIR (KÀRYÀ SIHIRI)
SAMUN DAUKAKA
NASARA AKAN MAKÍYA
SAMUN FARIN JINI
CIGABAN KASUWA
BUDEWAR TAURARI
WANKE TAURARI
MALLAKAR JAMA'A

KA MALLAKI WANNAN SIRIN NA SAUKAR ALQUR'ANI SABULU DA HAYAQI WHATSAPP KO KIRA 09133843968

30/05/2026

Those who need treatment for Jinn or magic can speak to this number via call or Whatsapp 09133843968

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Sharifai Zauren Tudu, Kano Municipal
Kano