Sirrin gyaran soyayya

Sirrin gyaran soyayya

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin gyaran soyayya, Health/Beauty, Kuringafa, Katsina.

12/01/2023

Darasin farko daxaka dauka a rayuwar soyayya wanda zai baka damar samun natsuwa da kwanciyar hankali duniya a soyayya kai harma da lahira shine shine ina sonki ko ina sonka bashi yake nufin zan aureka ba ko zan aureki ba dan uwa aure abone da ko babu soyayya anayinshi duk da zaman bai dadi amma kuma anayi fatan ka auri wacce ka ke so amma karka kashe kanka idan ka rasata

Photos from Amintacciya's post 11/01/2023

Allah mai iko shekara shidda chap

Sirrin gyaran soyayya 08/01/2023

Kuyi joning dan karin samun labaran soyayya

Sirrin gyaran soyayya WhatsApp Group Invite

Sirrin gyaran soyayya 18/12/2022

Sirrin gyaran soyayya WhatsApp Group Invite

17/12/2022

Ba,a bada zuwa ga kowa saiga wanda yasan darajar ta ma,ana yasan yanda ake kulawa da ita mutunci yafi kudi haka zalika mutunci yafi so saidai so yafi bada farinciki shiyasa akafi raja,a akanshi idan bai baki kulawa ku tattauna maye dalili a karsshe idan babu fahimta to ku rabe dashi haka kaima domin kare mutunci shine kulawa ga wanda ya damu da kai shawara yanmata

13/12/2022

Alhamdulillah.

Ko yanzu da yawa sun fahimci Kwankwaso ba wasa ya zo yi ba. Kwankwaso ya kasa runtsa ido tun lokacin da ya ayyana takarar shugabancin kasar nan. A kwanakin baya akwai masu tunanin Kwankwaso kawai so yake ya tara al'ummar da zai mara wa wani daga cikin 'yan takarar baya yaci zaɓe.

Sai kawai s**a lura, yanzu Kwankwaso sai mamaye zukatan 'yan Nigeria yake. Yanzu sun kasa cewa komai, duk ta inda suke tunanin sai suga an wuce wurin tuntuni. Daman kullum ce musu muke, kuyi haquri ku barwa lokaci lamuran Kwankwaso saboda Allah na iya canza komai a lokacin da yaso.

Ba akwai masu cewa Local Champion ba, su kuma yanzu suna ina oho, wai suke cewa Kwankwaso Kano kawai zai iya lashewa, a kwana a tashi su ma sai s**a ga duk jahar da Kwankwaso yaje ana yi masa cin cirindo. Wai ya abin yake, in ji su.

Mu tuntuni mun faɗi cewa, Allah me rahama shi ne wanda ya tausaya mana ya kawo mana Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, a matsayin wanda zai ja da-ga da azzaluman ƙasar nan ta mu. Sun cinye komai sun kasa yi mana komai. Shi kuma ya zo ne kawai domin yi mana abinda rayuwar mu ke buqata.

Muna biyayar komai da addu'a, muna kuma fata da yaqinin Kwankwaso zai lashe zaɓe a ƙasar nan Insha Allahu.



Nadiya Ibrahim Fagge

11/12/2022

Dalilan dake so ragujewar soyayya shin kina soyayya da saurayinki amma ya canza maki ba k**ar da ba? Shin baya yawan zuwa fira wajanki? Shin baya kiranki a waya? Ko kowa baya biya maki bukata ta kudi ko wani abu idan kin tambaya ? Ko yana yawan yi maki maganar batsa? Ko yana yawan fushi akan dan kan ƙanan abu? To ga amsoshin wadannan tambayoyi amma ga wanda bai fahimta ba zai iya yin message kai tsaye a wannan shafi dan yin magana da mai maganar shine 1 dadewa ana soyayya akan salo daya2 rashin nuna kulawa a kowanne lokaci ga namiji3 rashin yimai kyauta sanda ki ka samu dama4 rashin yawan yabanshi da nuna jarumtarshi5 rashin yawan yimai kalaman soyayya masu dadi6 nuna mai farinciki a lokacin da shi baya cikin jindadi amma ki nuna ke kina cikin nishadi mai makon ki tayashi damuwa da kuma debemai kewa7 rashin girmama abokansa idan kin gansu8 tsayawa a salo daya10 rashin saurin bashi hakuri11 nuna kema fa kinada hakki akan soyayya da yanci12 yawan tambayar shi kudi 13 yawan doramai nawainiya ta anko ko wani abu irinsa14 rashin yimai message ko filashi safiya da yammaci15 rashin tayashi fira musamman lokacin bayan azahar da bayan magariba ko a waya ko gidanku ki ce yaxo kawai koma wacce rana16 rashin cewa ya bashi labarai bandariya tarihi akan addini wasa ƙwaƙwalwa etc17 rashin tambayar Yaya abakansa da yan gidansu a lokuta daban daban18 rashin nuna mai cewa yanxu kuka gama maganarshi ma,ana kuna firarshi ki ka kiranshi ko ya kiraki 19 rashin nuna mai tsantsar bin addinin ki20 kuma biyema kawaye baki yin shawara dashi ko baki daukar maganar sa da mahimmanci to kadan kenan daya daga cikin wadannan abubuwan s**an sanya soyayya taja baya a bangaren saurayi a karshe karki maida saurayinki k**ar gorar shan ruwa sanda ki ka so kiyi fira sanda bakiso ba baza,ayi ba to zamuji nan gaba kadan dalilin dayasa kuma mata suke daina san samari mai tambaya yayi mana message kai tsaya

10/12/2022

Sirrin gyaran soyayya an bude group whsspp ga mai bukata sai yayi adda na number dinshi Dan Jin Karin illimi nishadi ga labaran soyayy

05/12/2022

Karki ko ka saka xuciyar wata ko ki saka xuciyar wani Cikin rudani shi so tamkar gogowa ce take tashi xuwa sama idan an bashi kulawa yayi ta karuwa idan kuma a rage kulawa dashi yayi ta sauka tamkar dai imani yake yakan karu kuma yakan rago daga sanda ki ka ji cewa kin gaji da namiji to kiji tsoran Allah karki bari yayita bibiyarki a cikin duhun soyayya ko kun shekara ki fada mai cewa gsky kin gaji dashi ko ka gaji da ita kowa ya k**a gabansa duk abinda aka yarda akwai mai tsintarshi idan baxaki iya kulawa dashi ba ko baxaka iya ba to kawai ku rabe ko idan kungaji da juna wannan gsky dan kar ayi aure axo ana fadin wata magana daga baya idan mikiya wllh mai hankali ne kawai zai gane wannan sako nawa

Wike Ya Roki Kwankwaso Da Ya Tuna Da Mutanen Ribas Idan Ya Lashe Zaben 2023 28/11/2022

Wike Ya Roki Kwankwaso Da Ya Tuna Da Mutanen Ribas Idan Ya Lashe Zaben 2023 Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Kwankwaso a matsayin wanda zai iya hada Najeriya idan ya lashe zabe.

15/11/2022

Akwai wata tambaya da aka yiwa Kwankwaso da amsar da ya bayar ta kayatar da ni. Aka ce masa kaso nawa na gwnatinsa ne zai kasance mata. Ya ce tunda ya ke siyasarsa an san shi da baiwa mata damarmaki su jagoranci abubuwa. Idan ya hau kuma zai tabbatar mata sun samu muk**ai masu yawa a mulkinsa.

Sai ya kara da cewa amma ya k**ata al'umma su sani cewa ko duk gwamnatinsa mata ya saka a muk**ai, yawan matan da s**a amfana da wadannan muk**an bai kai daya bisa malala gashin tinkiyar adadin matan da suke cikin halin kaka nika yi a Najeriya ba.

Don haka abinda ya k**ata mutane su fi mayar da hankali a akai shine: mata nawa ne suke samun damar yin karatu har matakin gaba da sakandire, ya ya maganar dawainiyar haihuwa da sauran abubuwa da s**a shafi mata.

Don haka shi gwamnatinsa inda zata fi mayar da hankali shine wurin inganta rayuwar mata ta hanyar basu damarmaki na samun karatu kyauta, da samar musu sana'oi, da sauransu.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Telephone

Website

Address


Kuringafa
Katsina