Masoya Manzon Allah Na Hakika

Masoya Manzon Allah Na Hakika

Share

N

W. APP BUSINESS 💸💸🤑 17/04/2025

Good morning

Asalamu alaikum Yan uwa wani business ne yazo Mana na samun kuɗade sosai a online ta hanyar WhatsApp idai harkasan WhatsApp dinka yakai kamar wata 5 ko shakara 1 zuwa sama kayimin dm idan mukayi aiki dashi duk 24 awa muna biyan naira 8000 kada kuyi wasa da wannan update din wlh

Farashi Kuma yakan. Iya canzawa
Duk me dadadan WhatsApp yayimin domin samun update kayi join group chat namu

W. APP BUSINESS 💸💸🤑 WhatsApp Group Invite

05/02/2025

Masoya Manzon Allah

26/04/2024

Gaskiya ne prof.

26/09/2022
25/09/2022

Marhaba Bika

04/09/2022

Dadaddarannan ya Allah kaharam ta wa duk hannun da ya rubuta
«S .A .W» shiga wutar jahannama 💥🔥🔥

04/09/2022

Ranar tashin alkiyama kowa zai tashi tare da wanda yakeso Ya Allah kasa Mutashi tare da mafificin Halitta
Annabi Muhammad (S A W)

04/09/2022

Kifito kafi kufito mufito sufito
Mu rubuta s a w ✍️

02/09/2022

Mafi yawan aiyukan da s**a fi yawan lada ba zasu ɗauki fiye da minti biyu ba daga lokacinka

Ka yi ƙokari nan take ka aikata kowace Sunnah da ka karanta ko ka ji kafin ka shagala da wani abu daban

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kakumi
Katsina
820001