Naheart Beauty Consultant

Naheart Beauty Consultant

Share

Look Good, Make Money And Have Fun

14/03/2026

1. Gentle Cleanser – To wash away dirt without stripping the skin of its natural oils.
2. Moisturizer – To keep the skin hydrated, soft, and protected.
3. Sunscreen – Some lines have child-friendly sunscreens, providing essential protection from harmful UV rays.
4. Nourishing Lotion or Cream – To soothe dry skin and provide nourishment.

01/03/2026

13/09/2025

Are looking for a way to earn extra income and enjoy financial freedom be with me I will change your life style

04/08/2023

Who is ready to look good, make money and have fun 🤩 with your 5k you can start a business that changes life call for registration is free 08166665541

12/05/2023

Wellness By Oriflame

Supplements ne da babu irin shi a Nigeria saboda ya bambanta da sauran wanda kuka sani

✅Yana dauke da sinadarin Omega-3 wanda aka samar da shi daga asalin matattarar sa wato kifi
✅Yana dauke da sinadarin Astaxanthine wanda duk Nigeria babu supplements dake dauke da wannan sinadarin da masana s**a tabbatar da amfanin da ga karin lafiyar jikin dan Adam
✅Yana dauke da sinadarai vitamins guda sha biyu(12) da minerals goma(10) wanda suke kara lafiyar jiki da ta fata
✅Yana kara lafiyar ido da ta ƙwaƙwalwa
✅Yana kara lafiyar kashi(bones)
✅Yana takaita kamuwa da cutuka da suke da alaka da zuciya da kuma Cancer
✅Yana taimakawa wajen yakan kananun cututtukan da ba'a san da su ba ma a jiki
✅Yana gyara fata ya saka ta kyau da haske
✅Yana hana gashi karyewa da kuma zuba ya hana ta lalacewa
✅An yi shine na maza da kuma mata sa'an daga shekara 16 zuwa sama kowa zai iya amfani da shi
✅Yana magance matsalar rashin kuzari da kuma gajiyar jiki da gaɓɓai
✅Baya dauke da sinadarin sugar wanda hakan ke nuna cewa masu ciwon sugar ma za su iya amfani da shi bisa jagoranci likitan su
✅Mai ciki da mai shayarwa za su iya sha suma din bisa jagoranci likitan su

Wannan kadan daga cikin dalilin da yasa na mu ya bambanta kenan kuma ya kyautu ace kun fara amfani da shi domin tsira da lafiyar mu duka

10/05/2023

Ina mahajjatan bana Kun fara tanadin guziri tun wuri kar a manta da Siyan abubuwa da zasu taimaka wajen Gudanar da Ayyukan hajji A cikin Annushuwa da kwanciyar hankali, ba gajiya ba kasala.....*
*kina daga cikin majajjatan bana ko kina da labarin wacce zata je hajji bana domin waenan kayan ba karamin mahimmanci bane dasu a wajen mahajjata

01/05/2023

Hope you enjoying the weekend 💕 so I'm in a sales competion and could win a brand new car from this.....did I hear you laugh now 😁 please if you shop just one product from me today you can help me win, what would you have me deliver to you, I have all the toiletries you use everyday , toothpaste, roll on, body spray, perfumes, make ups.........

28/04/2023

😲Are you always seeing others glowing with their natural color and you'll like that for yourself also
😲Are you the type that loves quality products naturally made but you're tired of " Nigerian Organic"?

😲Or you're having stretch marks caused by cream reaction?
😲Or you're having a scar you've been trying to fade for a long time now?

Well now is time to switch to a different product made from Milk and Honey

Get yourself a complete self care combo😉

19/04/2023

*ina mata masu son gyaran fuskar su amma suna gudun Amfani da kayayyaki masu illa irin na bleaching da kuma kaya dake? ton ku matso kusa, na zo muku da wani babban Albishir wanan sabon products ne daga kamfanin Oriflame wanda ke taimakawa wajen gyaran fatar fuska, yana dauke da sinadarin Vitamin C da E wanda aikin WAENAN sinadaran sune gyaran fata da haskaka fata..... ga me bukatar ƙarin bayani tai mun magana a DM, jama'a sun gwada kuma sunji dadin sa.... tested and trusted*

06/04/2023

Join oriflame this month and be part of this biggest promo in history of Oriflame Nigeria … watch the video !

Photos from Naheart Beauty Consultant's post 03/04/2023

New products alert 🚨

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address


Katsina