GOBE TA ALLAH CE
GOBE TA ALLAH
11/01/2024
Musa Ahmad Imam GOBE TA ALLAH CE
03/01/2024
Gobe Ta Allah Ce 🙏
Imamu Jikan Imamu
Allah Kasa Mugama Daduniya Lahia Albarkar Annabi Muhammadu S.A.W 🙏
Musa Ahmad Imam
Amb.Funtua
Oganmu Salhashim
Jamil Sunusi Muhd
Bala Hamidan Dumawa
Wannan Sune Wakilaina
Inshaa Allah Zankara Wasu Zuwa Nangaba
Allah Yasa Mudace Amiin Ya Allah
Gobe Ta Allah Ce 🙏
Imamu Jikan Imamu Musa Ahmad Imam
26/12/2023
Rashin sanin waye Allah wasu basu iya bawa bayin Allah taimakoh kada subayar sukuma surasa bayan kuma komi na Allah ne
Allah kasa mugama daduniya lahia albarkar annabi muhammadu s.a.w
Gobe Ta Allah Ce 🙏
Imamu Jikan Imamu
23/12/2023
Aslm Yan'uwana Don Allah Kuyimata Addu'a
Yayar Mahaifiyatace Allah Yakaramiki Lahia Mamana.
Amiin Don Alfarmar Monxon Allah S.A.W
Allah Yajikan Iyayenmu Wanda Suke Raye Allah Yarabamu Dasu Lahia
Yahore Mamu Abinda Zamu Kula Dasu Don Alfarmar Monxon Allah S.A.W
23/12/2023
Allhmdllh Mashaa Allah Allah Mungode 🙏
Allah Kasa Mugama Daduniya Lahia Albarkar Annabi Muhammadu S.A.W
Gobe Ta Allah Ce 🙏
21/12/2023
Allhmdllh Mashaa Allah Allah Mungode 🙏
Gobe Ta Allah Ce
Allah Kasa Mugama Daduniya Lahia Albarkar Annabi Muhammadu S.A.W
19/12/2023
"Tomorrow belongs to Allah, we seek for His guidance and forgiveness in all we do for the sake of our beloved prophet MUHAMMAD (SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM).
Musa Ahmad Imam
19/12/2023
Aslm Yan Uwana Matasa Mata Da Iyayenmu Ina Sanar Maku Da Cewa Nubude Wannan FOUNDATION Din Ne Don Abinda Allah Yahore Mani Nachigaba Da Taimakon Al"umma Bawai Don Nanemi Wani Taimakoh Daga Wajen Waniba Ko Wasu Muna Neman Allah Yashiga Lamarinmu Baki Daya Don Alfarmar Monxon Allah S.A.W
Don Haka Kada Wani Yabude Group Anan Facebook Ko A WhatsApp Bani Bane Bankuma Sashiba
Inshaa Allah Zamu Maida Hankali Wajen Taimakon Marayu Da Wanda Allah Yasanya Basuda Karfi Inshaa Allah Zamuyi Kokari Wajen Ganin Sunsami Chanji Da Yardar Allah
Inagodiya Sosai Da Sosai Allah Yabamu Nasara Amiin Don Alfarmar Monxon Allah S.A.W
Musa Ahmad Imam
Musa Ahmad Imam
18/12/2023
Masha Allah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina Funtua
Katsina
700010