SA'IN HAUSA MEDIA
SA'IN: jami'i ne na musamman Wanda yake karbar zakka a hannun mutane ya rabawa Wanda suka cancanta.
28/02/2026
On Sunday, 1st March 2026, His Royal Highness, the Emir of Daura, Alhaji Dr. Umar Faruq, CON, will mark nineteen (19) years on the throne of the Daura Emirate.
This remarkable milestone represents a moment of pride and reflection for the people of Daura and Katsina State at large, highlighting nearly two decades of dedicated leadership, wisdom, and commitment to the growth and unity of the community.
In recognition of this significant occasion, the Council of His Royal Highness the Emir of Daura warmly invites Imams, Islamic scholars, community leaders, and the general public to a special prayer session. The prayers will be offered for the continued good health, long life, and success of His Royal Highness, as well as for peace, stability, and prosperity in the Daura Emirate, Katsina State, and Nigeria as a whole.
May Almighty God grant him strength, longevity, and sustained progress under his leadership.
28/02/2026
A ranar Lahadi, 1 ga Maris, 2026, Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Dr. Umar Faruq, CON, zai cika shekara goma sha tara (19) cif a kan karagar mulkin Masarautar Daura.
Wannan babbar rana ta cika tarihi da alfahari ga al’ummar Daura da ma Jihar Katsina baki ɗaya, domin tana nuna tsawon lokaci na shugabanci mai cike da hikima, jajircewa da kulawa da cigaban al’umma.
Saboda wannan muhimmin lokaci, Majalisar Mai Martaba Sarkin Daura tana gayyatar dukkan Limamai, Malamai, shugabanni da daukacin al’umma zuwa wajen gudanar da addu’o’i na musamman domin neman ƙarin lafiya, zaman lafiya da ɗorewar nasara ga Mai Martaba Sarki, Masarautar Daura, Jihar Katsina da kuma ƙasar nan baki ɗaya.
Allah Ya ƙara wa Mai Martaba lafiya da nisan kwana, Ya kuma tabbatar da zaman lafiya da cigaba a ƙarƙashin jagorancinsa. Ameen
12/02/2026
08/02/2026
With Zahraddeen Munir Jaoji – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
30/01/2026
Kungiyar hadin kan Hausa da Hausawan Duniya charity foundation sun kawo ziyara masarautar Daura.
29/01/2026
30/01/2026
TAYA MURNA
A madadin wannan Shafi na Masarautar Kankiya muna taya Alh Isah Ali Kankia, Sakataren Katsina Emirate Council murnar tabbatar mashi da sarautar Dansaran Katsina, da Maimartaba Sarkin Katsina yayi ma shi. Da fatan Allah Ya tayashi riko Ya yi mashi jagora. - Makaman Kankiya.
30/01/2026
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Katsina
11/02/2026