Abdulkareem musa

Abdulkareem musa

Share

🌲🌿MAGANI DAGA ITATUWA 🌲🌴
☎️08077895621
78124690🇳🇪
📞09033305532
Allah kasa mu yan aljannah ne☝️🙏

12/02/2026
05/08/2025

Alhaji indai kasan ba matarka biyu ba ko uku ko hudu wannan maganin banaka bane sabida yanada inganci sosai shiwannn magani bazahanaka inzaliba sai dai kokayi inzali sai kakara sabida jijiyoyin da naman gaban zasuyi matukar karfi anhadashi ne da itatuwa da ganyaaiyaki da sauya idan kaduba jikin kwali zakagani

AIKIN DA YAKEYI SHINE

(1) YANASA JIJIYOYI SUYI KARFI SOSAI
(2) BAZAI HANAKA INZALIBA AMMAKOKAYI ZAKAJI NAMAN GABAN YAYI KARFI WANDA BAZATA KONTABA
(3) YANA KARA SHA’AWA
(4) KODA TA LAKUME KO TATATTARE ZATA WARWARE
(5) ZATA KARA TSAWO

WHATSAPP APP
0903 330 5532
08077895621

19/07/2025

Maganin karfin maza na herbal medicine
08077895621

17/07/2025

BAYANI AKAN CIWON "YA"YAN MARAINA (Wato "Ya"Yan Gwalaye)

Maza dayawa suna fama da ciwon Gwalaye ko kuma Gwailo guda daya yafi daya.
Mutum zai ji Gwailon sa yana masa radadi kamar wanda ya bugu. Dayawa mutane suna tsammanin cewar wata matsalace kawai, amma a zahirin gaskia matsalace asali ma hakan yana da alaka da wasu Cututtuka

Dalili kuwa shine. Shi Gwailo aikin sa yana rike ruwan Maniyi ne, ma'ana a cikin sa Maniyyi yake taruwa kafin lokacin Jima'i a yi inzali ya fito.
Idan maniyyi ya taru a cikin Gwalayen ka yayi yawa, yana bukatar ya fito, kai kuma baka da aure, kuma baka da wata hanya da zaka fitar dashi, to a nan ne sai Gwalayenka ko Gwailon ka ya fara maka radadi, saboda yana da bukatar fitowa amma bai samu ba.
Wannan ya nuna maka cewar kai lafiyayye ne kuma kana da sinadarin haihuwa ko baka taba yin aure ba zaka iya fahimtar cewar lafiyar ka lau. Amma fa ba kowa ne yake da wannan larurin ba misali Masu matsalar istimna,i (ma********on) da yawa ko 100% irin tasa matsalar Yana faruwa sakamakon rage maniyyi da suke a Duk lokacinda s**ayi Zinar hannu,
Dole cikin 100 zaka rage Kashi 65 na ruwan maniyyi Wanda Daga Baya zakaga yayan marainanka Daya yafi Daya, Wasu Ciwon ciki yake saka su, wasu kuma ciwon Gwalaye (wato blue Ball a Turance).

Hakanan Sanyi Wato Infection yana Haddasa wannan Matsala ta Kumburin Yayan Maraina sosai kuwa.

Hanyoyin magance wannan larura suna da yawa.

Akwai haramtattu hanyoyi da kuma halaltattu.

Haramtattu sun hada da Zina da kuma Istim'na'i (Ma********on), while Halaltattu sun hada da yin aure, ko kuma hakuri, sannan sai mutum zai nesanta kansa da cin wasu daga cikin abincin da suke tada sha'awar mutum.

Dole akwai bukatar yayiwa kansa gata wajen nemawa kansa lfy kafin Cutar tazama masifa wadda zatakai da yima operation daga karshe karasa karfinka gaba daya da Kwan haihuwarka, Wanda daga karshe yake komawa kansar mafitsara.

Abincin da mutum zaiyi nesa dasu idan bashi da aure sun hada da;

Ayaba (Banana), Tafarnuwa da kuma kifi musammam kifin mu na Hausa, sannan sai Kwai (egg), sannan sai madara, amma madara bata kai sauran Kara ruwan maniyi ba.
Tabbas wadannan abubuwa da na ambata sun fi kowane nau'in abinci Kara ruwan maniyi..

Hanya ta Karshe itace Duk bayan wani Lokaci mutum ya nemi Maganin Flushing wanda zai rika wanke masa Mara Lokaci zuwa Lokaci.

ALLAH YASA MU DACE
08077895621

17/07/2025

MAI TABARYA

MAGANIN KARFIN GABA DA TSAWO DA KABRI SHIKADAI NE KEYIN AWA180 YANA AIKI IDAN KASHA YAU GOBE BAZA KASHABA HAKAJIBI SAI KATA KUMA YANA ZAMA AJIKIN MUTUN INDAI BAKADA CUTIKTIKA
MAI BUKATA
08077895621
09033305532

14/07/2025

INGANTACCEN MAGANIN KARIN KIBA DA MAZAUNE D MAMA

Ga wani magani mai kyau, Asali da kuma tasiri a jikin mutum, Manyan likitoci da dama sun yabi wannan hadin maganin kuma sun karfafa guiwa a kansa dakuma abubuwan da yakeyi yake kuma magancewa....

*Yanasa kiba daidai misali
*Yana sanya kyallin fata
*Yana magance cutar damuwa da
* yana kara girman mama
* yana kara girman mazaune
wasuwasi domin tasirinsa nada alaka da kwakwalwa kaitsaye
*Yana tace jini tare da haifar da jini mai kyau duk mai bukatar yayi magana
WhatsApp 08077895621

05/07/2025

NA BASIR
IN GANTACCEN MAGANIN BASIR GARANTI
BASIR KO WANE KALA CIKIN IKON ALLAH IN KAI AMFANI DA WANNAN MAGANIN ZAKA SAMU WARA

BASIR
ZAFI DA ZAQI DA MAIQO

MAGANIN BASIR SADIDAN MAI TSIRO DA MARAR,TSIRO

📞📞📞09033305532 WhatsApp

MUNA SHAN ZAQI SAN RAN MU
MUCI MAIQO IRIN WANDA MUKE SO
MUNA KAI KOMO KULLUN CIKIN RANA,

AMMA SAI MU DAU TSAWON LOKACI BAMU SHA MAGANIN BASIR BA

Basir mai tsiro, Wani zakaga inyayi bahaya sai duburar ta fito sai yasa hannu ya danna tukun zata koma,wani kuma bama ta komawa ko zama zaiyi bai isa zama ba.

Basir mai zubar da Jini
Basir mai tsatstsagewar dubura.
Basir mai rikewar baya.
Basir mai sa yawan hutu.
Basir mai kumbura ciki, dadai sauran su.

TA YAYA ZAMU ZAUNA LAFIYA DA IYALIN MU?

MATSALAR BASIR TA WUCE DUK YADDA MUKE TUNA NI
DAN BASIR NA KASHE GABAN NA MIJI MURUS

KADAN DAGA ALAMOMIN BASIR
1-Mai Tsiro
2-Mai Fitar Baya
3-Mai Kumbura Ciki
4-Mai Hana Cin Abinci
5-Mai Zubar da Jini
6-Mai Sa Zafin Fitsari
7-Mai Hana Walwala
8-Mai Hana Zama
9-Maisa Amai
10-Mai Hana Cin Abinci
11-Maisa Ciwon Kai
12-Maisa Kasala
13-Maisa Yawan Bacci
14-Maisa Kukan Ciki
15-Maisa Baki Yayi Ja
16-Maisa Yawan Gatsa
17-Maisa Jiqewar Wando
18-Maisa Atini
19-Maisa Yawan Tusa
20-Maisa Ciwon Mara
22--Maisa Qaiqayin Dubura
23-Maisa Zafin Dubura
24-Maisa Rama
24-Maisa Bushewar Baki
25-Maisa Yawan Shan Ruwa
26-Maisa Yawan Sambatu
27-Maisa Ciwon Ciki
28-Maisa Yawan Zagayawa
29-Maisa Ciwon Baya
30-Maisa Ciwon Qugu

MAI BUQATAR MAGANI BASIR AKWAI MAGANIN MEKYAU DA INGANCI.

WHATSAPP 08077895621📞📞📞☎️KO KIRA

26/04/2025

MAGANIN BASUR KOWANNE IRI

MAGANIN BASIR KYAUTA

Farko ma menene Basir ?

Da farko dai a cikin duburar 'dan Adam akwai jijiyoyin jini wadanda wani lokacin suna samun matsatsi da talala mai takurasu.
A lokacinda s**a samu takurawa da yawa, sai su kumbura.

Kumburin wadannan jijiyoyin jini da kara matsi da takura a garesu cikin dubura shi ya ke sa wa kaga wani tsiro ya fito maka a bakin dubura, wanda jijiyar jini ce.

Za ka ji ciwo, ko kai-kayi koma zubar jini.

Wannan shi ake cewa.... BASIR-MAI-TSIRO. Da akwai kuma nau'in Basur mai sanya yawan fitar hutu wato tusa da kuma mai sa cushewar ciki ko yin kashi mai tauri. Wani basir din kuma har yana sa tsatstsagewar dubura yayin fitar bayan gida.

ALAMUN DA MUTUM ZAI GANE YANA DAUKE DA BASUR
Mutum zai rika fama da wadannan matsaloli

★Kaikayi a dubura da bacin rai.

★Fitar jini idan ana bayan gida amma ba tare da anji zafi ba.

★Ciwon jiki da rashin sakewa.

★Kumburar dubura.

★Fitar kashi curi-curi ko dunkule-dunkule tare da wahala.

RIGA-KAFI YA FI MAGANI
Wanda yake gudun kamuwa da cutar Basur sai ya yawaita shan dauri da daci, kamar gauta da sassaqen mangwaro ko sassaqen 6aure ko madaci, ko mur da makamantansu. Saidai a kula, kada a matsawa shan daci saboda matsalolin hanta.

09033305532
08077895621

17/02/2025

ILLOLIN WANKAN RAFI KO KUDIDIBI‼️

(1) Fitsarin jini
2. Tin kana karami gabaka y kankance
3 rabewar fitsari
4 daukewar sha’awa
5 toshewar hanyar maniyi
6 kuraji a gaba koma suyi zobe
7. Zafin fitsari
8. Zafin kalkashi matse matsi
9 daudar kalkatsin matsi matsi
10 Fitar da farin ruwa
11 karancin maniyi

Waraka islamic medicine centre
⁨+2349033305532

Thanks for 🙏 trust waraka Islamic medicine share and comment

21/10/2024

Sahihin maganin Sanyi infections

Yadda zaku sarrafa kanin fari da ganyen goba wajen magance Sanyi

Asamu ganyen goba adafashi da kaninfari asha safe da yammaci zai magance matsalar infection

Asamu ganyen goba akirbashi adakeda kaninfari sai aqara ruwa atace asha zai magance matsalar Sanyi

Asamu ganyen goba adafashi da kaninfari da tafarnuwa asa gishiri rabin cokali asha kafin aci abinci da minti 15 zai magance maki Sanyi

Asamu kaninfari adafashi aringa tsarki dashi maganin Sanyi

Asamu saiwar lalle da saiwar zogale da kaninfari da ganyen goba adakesu aringa Sha a no-no ko Madara Zaki futar da Sanyi bayan yafuta kidafa ganyen goba da saiwar lalle din kina tsarki dashi Zaki bar qurajen gaba da qaiqain gaba

Danyar citta kaninfari ganyen goba adafasu aringa Sha Zaki rabu d sanyi.

Amma mace mai jinjirin ciki ta gujeshi fa.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Katsina
441234567890