Dar Al-Hayat Perfumes Centre

Dar Al-Hayat Perfumes Centre

Share

All kinds of incenses and perfumed oils, Humrah, Kuletchem, Jeneni, Hawwi, Sanda,l special soaps an

21/10/2024

Assalamu aleykum, Innalillahi wa inna ilaihi ra"ajihuun Allah yayi wa mahaifina rasuwa, za"ayi zanaiza Allah yakaimu gobe karfe goma na safe 10:00pm kofar Alh Audu Dambuwa lamisula ward Maiduguri. Allah ye sada shida abun yabo annabi Muhammad sallallahu aley wasallam tareda saura alumman musulimai Ammen

01/08/2024

MATASA KUYI HAƘURI

Ya Allah ka lallashi zukatan Matasan mu, Allah ka sanya Rahama a zukatan Shugabannin mu.

Duk abinda zai je ya dawo sakamakon Zanga-zanga, mai daɗi ko mara daɗi Shugabanni ne sila!

Da ace shugabanni basu ha'inci Al'umma ba, basu sace Dukiyar ƙasa ba, basu rufe masu Boda ba, basu cire masu tallafi ba, basu jefa Al'umma cikin fatara da talauci ba, da haka sam sam bata faru ba.

Mawuyacin halin da ake ciki fa ba labarai bane ko jita jita, Gaskiya ce da zahiri yake tabbatarwa. Ku cikawa Talakawa muradan su, ku yi masu kalmomi masu daɗi, sannan kuyi masu Uzuri bisa fusatar su.
___________________ Bilal Mustapha
01/08/2024

Photos from Dar Al-Hayat Perfumes Centre's post 01/08/2024

MATASA KUYI HAƘURI

Ya Allah ka lallashi zukatan Matasan mu, ka sanya Rahama a zukatan Shugabannin mu.

Duk abinda zai je ya dawo sakamakon Zanga-zanga, mai daɗi ko mara daɗi Shugabanni ne sila!

Da ace shugabanni basu ha'inci Al'umma ba, basu sace Dukiyar ƙasa ba, basu rufe masu Boda ba, basu cire masu tallafi ba, basu jefa Al'umma cikin fatara da talauci ba, da haka sam sam bata faru ba.

Mawuyacin halin da ake ciki fa ba labarai bane ko jita jita, Gaskiya ce da zahiri yake tabbatarwa. Ku cikawa Talakawa muradan su, ku yi masu kalmomi masu daɗi, sannan kuyi masu Uzuri bisa fusatar su.
_____________________
Anas Idris Muhammad
01/08/2024

18/06/2024

Eid Mubarak

02/03/2024

سْــــــــــــــــمِ اللَّهِ الرَّحْمَ الرَّحِيْمِ
*"Khairun Nas Man Yanfa'un Nas"-*
"The best among mankind is one who benefits humanity".May our life continue to be of benefits to others. May Allah (SWT) give us a life of peace where sadness has no place, a life of truth where falsehood has no access. May He fill our hearts with Iman & Taqwa and Grant us long life in good health & prosperity. Amin

27/07/2022
Photos from Dar Al-Hayat Perfumes Centre's post 13/10/2021
25/08/2021

Allah Ameen

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Katsina