Dr. Usman Ibrahim Sarkin Baka

Dr. Usman Ibrahim Sarkin Baka

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dr. Usman Ibrahim Sarkin Baka, Health/Beauty, Funtua local government katsina state, Katsina.

23/09/2025

Gwanda kayi Aure cikin talauci da ka zama Mazinaci cikin talauci
Allah ka rabamu da aikata Zina

17/07/2025

Wlh na yafewa kaina laifin da na yiwa kaina saboda banso in riƙa Jin haushin kaina har ta kai ga Ina faɗa da kaina..🥴🤷‍♂️

23/12/2024

In Shaa Allah! One day you will smile and say, "Ya Allah, This is the blessing I prayed for, Alhamdulillah"🤲🦋

22/12/2024

Don't replace her. Teach her to be that women you want. You can never find a perfect women but you can build a perfect women 🙏

22/12/2024

Muje zuwa.. Afternoon gain...!!! ⤵️⤵️⤵️ Kada mu bari wannan damar ta wuce ba wata kunya malam! Muyi following juna🤣🤣

22/12/2024

2027 Jahadi Biyu Zamuyi ! Muyi Jahadin Kawar Da Mutanen Nan, Sannan Muyi Jihadin Cin Uwar Waɗanda Zasu Zaɓe Su.

22/12/2024

Life is better when nobody knows anything
about you.

22/12/2024

Kar ka yadda haram tana burgeka b***e kaso samunta,domin bazata baka hutu a duniya ba b***e a lahira Allah ka tsare mu.

22/12/2024

Wayewa Itace Ka riƙe addini da kyau, Kagane Alkairi Kayi Gaggawar aikatawa, kagane Sharri Ka gujeshi.

22/12/2024

Duk Wanda Ya Haƙura Ya Bar Haram, To Cikin Sauƙi ALLAH (S.W.T) Yake Buɗe Masa Ƙofofin Halal.

22/12/2024

Ya Allah muna roqon ka sauqin da babu tsanani a bayan sa arziqin da babu talauci a bayan sa da rayuwar da babu nadama acikin ta🤲.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Funtua Local Government Katsina State
Katsina