Gidan maganin maza Da mata

Gidan maganin maza Da mata

Share

TSOHUWAR YAR KUTUNGU BAYAN GENERAL HOSPITAL KATSINA

09/04/2025

ILLOLIN ISTIMINA’I (MA********ON)

Ma********on ko kuma Istimna'i a Larabce, shi ne wasa da tsaraici don biyawa kai bukatar sha'awar jima'i.

Bayan Addinin Musulunci ya haramta Istimna'i wato Ma********on, to kuma yana da illoli da cututtuka da yake haddasawa a jikin mutum.

Yana janyo:-

1- Yawan mantuwa. Duk mai wannan aiki zai gamu da yawan mantuwa da shiririta.

2-Yana rage hazaqar kwalwa. Duk karatun da mutum yake ganewa zai dawo ya dena fahimta.

3- Kankancewar gaba da
maraina ya koma k**ar na yaro karami ko ya tattare ya dinga komawa ciki.

4-Saurin kawowa yayin jima'i. Wani ko minti daya ba ya iya yi, yayin tarawa da iyalinsa sai ya ji ya kawo kuma ba zai iya komawa ba.

5-Ramewa. Mutum zai ta ramewa, komai cin abincinsa da shan magunguna kara kiba.

6-Rashin karfin mazakuta har ta kai in yay aure ba ya iya gamsar da iyalinsa.

7- Mazakutar namiji tana iya karyewa, ya zama kwata-kwata ya dena tashi, sedai ya dinga dan motsawa kadan.

8- 'Karancin sha'awa bayan aure.

9-Karancin maniyy. Wanda hakan yake da illoli da yawa, k**ar haifar da rashin gamsar da iyali, rashin iya haihuwa da dai sauransu.

10-Raunin jiki, duk mai yin ma********on yanay wa jikinsa asarar wasu sinadarai masu kara kuzari. Don haka zai zama mai raunin jiki.

11-bushewar fatar kan zakari ya dinga wani abu k**ar 6awo ko `kanzo.

12- Tsargiya, fitsarin jini. Yin ma********on kan sa mutum ya ga yana fitsarin jini, ko in yay ma********on din ya ga ya taho har da jini.

13- Watery s***m. Yana sa maniyyin mutum ya tsinke ya zama k**ar ruwa kuma mara kauri, wanda hakan ke nuna dakyar in mutum zai iya haihuwa.

14- Yana sa mutum haka kawai ya ji yauqi yana fito masa koda bai yi ma********on din ba.

15- Idan ma********on ya ratsa mutum, to in bai yi ba ba zai iya bacci ba.

16- In ya sarqi mutum to in ya kwana biyu bai yi ba sai ya yi ciwon ciki k**ar zai mutu.

17-Mace mai yin ma********on yana jawo mata doyin farji. Wato jin wari yana fitowa ta gabanta.

18- Ganin wani farin ruwa yana fitowa.

19- Kaikayi da kurajen gaba.

20- Yana kawarwa da mace budurcinta.

21- Yana kawo zubewar nono ga mace.

22- Yana sa mace ta dena sha'awar namiji samsam.

23-Koda mutum yay aure in ya tara da iyalinsa to se ya kara da ma********on sannan yake samun cikakkiyar gamsuwa. Idan mace ce ma haka.

24- Yana iya sa wa idan mutum ya girma ya kasa rike fitsari.

25- Ma********on hanya ce ta afkawa cikin zina da madigo da mak**antansu.

26- Yana rage lafiyar idanu.

SHAWARA.
Dole mutum ya yi kokari ya dena Istimna'i sannan ya yi amfani da magunguna da za su dawo masa da abubuwan da ya rasa a jikinsa.
Inda dama kuma mutum yayi aure sannan yakaucewa. Kallon hotunan batsa ko FINA finai domin kusan shine silar fadawar mata samu cikin wannan Al amari
Allah yabada ikon denawa
Ga wani magani mun hada shi musamman saboda wadanda su ka dauki lokaci suna yin Istimna'iy suyi amfani da shi don dawo musu da lafiyarsu amma wannan maganin ba wai yana hana mutum yin ma********on bane, a'a, yana dai dawowa mutum da abubuwan da ya rasa ajikinsa da kuma inganta masa lafiyarsa. Mata da maza za su yi amfani da shi, masu aure da marasa aure.

Hanyoyin kariya daga afkawa istinba'i.



1. Dena kallon finafinan batsa

2. Rage mu'amala da matan daba muharraman ka ba,inadai ba dole ba,k**ar business.

3. Dena yin duk wani abu da yake jawo wa sha'awar ka ta motsa.

Shawara ta ta karshe.

Duk Wanda yasan yataba aikata ISTIMINA’I ko yanayi to yayi gagawartuba yakoma ga Alllah

Munada ingantace kuma sahihin maganin ISTIMINA’I WANDA ZAI RABAKA DA DUK WANI MATSLAR DA ISTHMUS MINA’I DIN YA HAIFAR

Muna katsina state

Muna aekawa akowane jiha A Nigeria

SERIOUS BUYERS ONLY PLEASE 🙏

Call or wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE 🙏

09/01/2025

Maganin Karin Ni’ima-matsi Da Kuma Sanyi (Na Mata)

Wannan darasin Ma'aurata ne, idan bakida aure ko baka da aure darasin bai shafeku ba.

Zan aje Link a comment section ku je ku karanta. Allah ya taimaka 🙏

Ayi sharing domin wasu su ƙaru 🙏

16/11/2024

✎ SHAWARA GA AMARYA GOBE....

1. Tundaga farko amarya tsarkake zuciya ya k**ata kiyi kisa a zuciyar ki cewa aure zakiyi kuma bautar Ubangiji zaki je, musamman idan mai mata zaki aura ki nufe ta da zuciya mai kyau.
Ki saka a zuciyar ki don Allah zaku zauna da wanda kika samu,idan ke kadai ce ma duk daya ne.

2. Amma kina iya shan ‘ya’yan itatuwa da yawa gab da bikin naki, inda hali ma, kina iya daina cin duk wani abinci illa ‘ya’yan itatuwa da ganyayyaki kadai k**ar ana sauran sati daya bikin naki.

3. Haka ma magungunan Musulunci da ka samu ingancin warakarsu daga Manzon Allah SAW, irin su zuma, habbatus sauda, zaitun da sauransu. Wadannan za su warkar miki da duk wani rauni ko cikas da kila kina da shi a lafiyar jikinki da ta ruhinki gaba daya.

4. Sai kuma ki rika yawan shan ruwa, a kalla ki sha kofi takwas na ruwa kullum.

5. Amarya babu ruwan ki dayin wani bleaching saboda b'ata kalan fatarki zakiyi,da yawa amare idan za'a yi auran su wasu bleaching sukeyi wai don suyi haske, sai nake ganin mijin yafi ki sani kalan ki yadda k**e (ina maganar da bakar mace ce mai canja halittan Allah) ba'a hanaki gyara ba amma kiyi gyara mai kyau ga mayukan gyaran jiki masu kyau wanda zai gyara miki jikin ki,irin su zaki samu masu kyau kiyi gyaran da duk wanda ya ganki yasan bawai bleaching bane saboda yanzu akwai kalan 'yan gayu akwai kuma kalan bleaching 😂 don haka Amarya sai kiyi kalan gayu.

6. Amarya idan kinje kin samu mai mata don Allah ki zauna da ita lafiya kuma ki rike 'ya'yan mijin ki idan kika jawo su jikin ki babu yaron da zai miki rashin kunya saboda zuciya tana son mai kyautata mata.

7.kwalliya da ado da zuba kamshi naki ne domin macen datasan kanta kullum cikin kamshi take a ko ina.

8. Amarya a yayin shagalin bikin ki don Allah karkiyi abinda zaki zubar da albarkan auran ki karkiyi irin rashin kunyar da wasu amaren zamanin nan sukeyi,ko kuma irin shigar fitsara wanda bai dace ba.

9. Amarya ki sani cewa dukkan wata soyayyar da kukayi kafin aure ba soyayyah bace, yanzu ne soyayyah yanzu ne idan zama ya hadaku da juna kowa zai San wanene a tsakanin ku, Yanzu ne zaku fahimci junanku.

10.Amarya karki yarda da zugan wasu kawayen domin akwai wasu kawayen da idan har zakina daukar zugan su tsab zasu iya kashe miki aure, shiyasa ake son mutum tun farko ma yasan wane irin kawaye ya dace yana mu'amala dasu.

11. Amarya karki shiga gidan mijin ki da wata munguwar niyya misali: yana da matarsa sai ki shiga da niyyar ai sai na fitar da ita.kinga tundaga waje tun farkon auran ki kin saka munguwar niyya a zuciyar ki.ki gyara karki saka wannan tunanin a zuciyar ki.

12. Amarya ki zama mai kawaici da kauda kanki a komai ma ba kowane abu bane sai kinyi magana wani abin hakuri ake yi.

13. Sannan ki tsabtace zuciyarki da kyawawan shau’uka da tunani da kyautata zato da fatan alheri. Allah Ya ba ku zaman lafiya tare da sauran dukkan ma’aurata Musulmi, amin.

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

Photos from Gidan maganin maza Da mata's post 16/11/2024

MAGANIN NI'IMA NA MATAN AURE:

INA MASU FAMA DA KOWANNE IRIN MATSALAR RASHIN NI'IMA:

To wannan matsalar tazo qarshe da ikon Allahu.

A nemi wannan mahaden k**ar haka:

1* kwakwa 🥥
2* Danyar Aya
3* Dabino
4* Danyar Gyada
5* zuma 🍯

A hada wadannan Abu hudun a blender a markade su, su zama ruwa sannan a sa zuma sai mace tasha tun k**ar qarfe uku 3:00pm kafin lokacin kwanciya yabi jiki ki tsumu to NI'IMA zata sakko Miki sosai Yata Mai gida ya daina zaman majalisa Kullum kuna tare yayana a gwada za'a yi Farin ciki.

Kuyi share don Yan uwa su anfana

Ya take ne ƴan amanarmu? Barkanku da dare.

Kada ku sha'afa zaku iya shiga Group ɗinmu na ta wannan link domin ci gaba da samun shirye-shiryenmu a koda yaushe.

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

16/11/2024

MATSALOLIN DA SUKE DAMUN MAZA A BANGAREN IYALI

Call Or wassap
08068962793
08122754698

1. Quick ej*******on (saurin inzali)

2. Weak er****on (rashin karfin zakari)

3. Smallness of the p***s( kamkamtar zakari)

4. Low s*xual pleasure (karamcin shawa)

5. Low s***m fluid (karamcin ruwan maniyi)

6. Unable to repeat s*x/multiple s*x( rashin iya maimaita jima'i)

7. Low s***m count (karamcin maniyi)

8. Dead s***m (mataccen maniyi)

9. Gonorrhoea (ciwon sanyi)

10. Dysentery (Basir)

MATSALOLIN JIMA'I
Jima'i hanyace ta saduwa a tsakanin
namiji da kuma mace domin samun biyan bukata da samun zuriya.

Jima'i yana samar da natsuwa da kuma kwanciyar hankali a tsakanin ma'aurata.

Wata matsala dake kawowa zamantakewar aure cikas ita ce rashin samun biyan bukata a lokacin jima'i wanda wannan matsalar tana faruwa a tsakanin ( maza da kuma mata).

Idan muka dubi matsalar jima'i a bangaren maza to zamu taradda:

1. Rashin kuzarin jima'i.

2. saurin inzali.

3. kankancewar zakarin namiji.

4. karamcin ruwan maniyi da kuma karamcin sha'awa.

Wadannan na faruwa kodai saboda rashin lafiya k**ar basir wanda ba kadan yake yiwa kuzarin namiji mummunar illa ba.
1. ko ciwon sanyi
2. ko cutar erectile dysfunction ko kuma choronic ma********on
3. ko pe**le disoder.
4. ko kuma impotence da dai mak**antansu.

Komai soyayayar da ke a tsakaninka da matarka matukar ba zaka iya biya mata da bukata ba to a hakikanin gaskiya akwal matsala.

So da dama wasu na kallon girman zakari shine ke biyawa mata da bukata
wanda wannan ba haka bane mafi yawancin masu amfani da wasu mutane na daban masu girman al'aura suna amfani da wannan hanyarce domin samun kasuwa da kuma janyo ra'ayoyin mutane zuwa ga hajarsu.

maganar gaskiya a nan itace matukar zakarin namiji yakai inci 5 ko kuma ince 5 inch na ruler to zai iya biyawa matarsa da bukata a yayin jima'i domin bakin abinda ya tasamma kofar farjin mace zuwa abnda ya kai inci uku a ciki to nanne wurin jima'i wanda idan ya zarce haka to yakai a cikin mahaifa gabda cervix kenan wanda anan ba

DOMIN NEMAN MAGANIN WANAN MATSALA

Muna Kastina Bayan Genaral Hospital Tsohuwar YAR-KUTUNGU za aga Symbol Namu AN-NUR ISLAMIC MEDICINE

MUNA AEKAWA DA SAKON AKOWANE JIHA A NIGERIA

Call Or Wassapp!!
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE DOMIN YAN UWA SUGANI SU AMAFANA SHIMA SADAKATUL JARIYYANE!!!!!

18/09/2024

TAMBAYA DAGA MEMBER

Aslm dan allah doctor ni budurwace nake fama da ciwan nono. Yanzu shekarata 20 tin farkon halittar fitowar mama ajikina yakemun ciwo kana nonon in akabugeni atsakiyar bayana nakejin zafin.

AMSA

Ciwon nono ga 'yan-mata masu kananan shekaru yawanci baya nuna cewa sunada wata babbar matsala a nonon su. Yakan zamo yana da alaƙa ne da canje-canjen zubar ruwan sinadaran estrogen da progesterone a cikin jikinsu (hormonal imbalances). Wadannan sinadaran suna shafar balaga, jinin haila, ko girman nonon mace. Yawancin mata matasa suna jin zafin nono ko rashin jin daɗi a matsayin wani ɓangare na tsarin girman halittar jikinsu. Ana kiransa da ciwon nono na lokaci-lokaci (cyclical breast pain), kuma yawanci yana warkar da kansa bayan wani lokaci, ko kuma mace taji sauƙinsa bayan ta sami sauyin rayuwa idan tayi aure.

Amma, idan ciwon nonon ya zamo mai tsanani kuma bai daina ba na tsawon lokaci, ko ya hadu da kumburi ko wasu canje-canje marasa kyau a nino, ko nono guda daya ya shafa na tsawon lokaci, ko ba yana faruwa bane a lokacin jinin al'ada, to, ya k**ata kije asibiti domin likita ya dubaki ido-da-ido.

Sa'annan ya k**ata ki san cewa ciwon nono a daidai shekarunki na yanzu, zai iya zamowa sak**akon abubuwa ne k**ar haka:

1. Sauye-sauyen zubar ruwan sinadaran estrogen da progesterone a cikin jikinki (hormonal changes), kuma shine ake kira "cyclical mastalgia". Wannan ba matsala bane In-sha-Allah.

2. Budewar fatar kirjinki, da kuma habakar girman tsokar nononki (developmental stretching of skin and tissues as the breasts grow).

3. Tasiranruwar fata da tsokar nononki idan aka taba su (breast sensitivity), domin wasu matan ko an taba nononsu basu jin komai, amma wasu ko yaya aka taba su, to , suna tasiranruwa sosai. Wannan yanayin halitta ne.

4. Rashin samun halittar kasusuwan baya, kirji, da kafadu masu kyau (poor posture). Wannan yana nufin idan halittar kasusuwan kirjinki, da kafadunki, da bayanki sun sunkuya basu tsaya a tsaye kyam ba, to hakan zai sanya tsokoki da fatar nononki su takure, daga nan sai nononki ya rika yi miki ciwo akai-akai, har zuwa bayanki. Idan haka halittar kasusuwan kirjinki suke, to, zaki iya samun saukin ciwon ne ta hanyar yawan yin atisayen bankare kirjinki da bayanki (postural exercises), tareda zama ko kwanciya a wuraren da bayanki da kafadunki ba zasu takura ba.

5. Canje-canjen nono sak**akon kullutun nono (fibrocystic breast changes), wanda yake faruwa saboda kullum fibroadenoma. Fibroadenoma shine kullutun nono wanda yake sanya tsayuwar nono kyam. Wani lokacin yakan kumbura ko ya gundi ruwa, ya haddasa jin zafin nono idan aka taba ko ba'a taba ba.

WalLahu A'lam. Flowers

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

18/09/2024

IDAN MIJINA YANA SADUWA DANI BANA GANIN NA KAWO)*_
_*TAMBAYA*_
_Assalamu alaikum malam barka d war haka mungode malam allah yasaka malam tambayata itace idan mijina yana saduwa dani bana ganin nakawo maana ruwa baya futa kwata kwata sannan dan allah malam atemakamin da maganin karin niima tayi karanci agareni snnan atemakamin d maganin basir ngdee_👏🏻👏🏻👏🏻
:
_*AMSA:*_
:
_Wa'alaikumussalamu....,Toh Indai kina gamsuwa alokacin da aka sadu dake to shine alamar kin kawo bawai dole sai Kinga ruwa ba, domin gaban mace ba k**ar na Namiji ya ke ba wajen tsartuwar maniyyi,kuma kaurin maniyyin namiji yafi na mace, amma indai kin tsinci kanki a wannan yanayi to alamace ta kin kawo(realese):_
_1--zakiji gumi ya tsattsafo a goshinki._
_2---Akwai wacce take maqalqale mijinta sosai._
_3---Akwai wacce kunya take k**ata bata iya hada ido da mijin ta._
_4---Akwai wacce gabobin ta suke saki gaba daya sai taji yankewar sha'awa_
_5---Akwai wacce razana take (firgita)_
_6---Akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta_
_7---Akwai wacce take ture mijinta da kanta,_
_8--Akwai mai shidewa da sambatu_
_9--Akwai wacce take fita daga hayyacinta na kimanin minti 1 kiga k**ar ta suma.dss_

_sanan zaki ji mararki tayi wasai kuma ki kasance cikin farin ciki da annashuwa bayan jima'in Kuma ba kunci da damuwa._

_Ga hanyar da Zaki bi wajen samun ni'ima dawamammiyi idan kin fake da yinsa lokaci zuwa lokaci kuma bai da illah ga lapiya:_
:
_Abubuwan da zaki bukata sune *asuwakin mata gyadar mata dabino kanunfari aya* amma anaso ita ayar saikin soyata sama sama sai *mazar kwaila idon zakara* wadannan sune zakiyita dakawa har sai sunyi laushi sun hade sune zasuzama gumbar dabino zaki debi k**ar cokali daya ki zuba a shayi me madara karamin kofi kisha ko kuma ki zuba acikin nono me kyau kisha insha Allah zaki samu ni'ima sosai kuma yana gyara mace sosai._
:
```Allah ta'ala yasa mudace```

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

09/08/2024

ILLOLIN ISTIMNA'I DA MAGANINSU

KILLED MA********ON

AND INFECTION FLUSHER

( FOR MALE AND FEMALE)

Yakai Mai Aikata Istimna'i Ko Kasan Cewa Yana Da Illoli Sosai

(Illolin Wasa da Al'aura)

Istimna'i Babbar Matsalace Ga Lafiya Dan'Adam Kayiwa Kanka Wa'azi Mana Istimna'i Yana 6ata Sutura Yana Hana Arziki Kullin Kana Cikin 6acin Rai Kamar Ammaka Mutuwa

🌶️Ko Kasan Cewa Duk Lokacin Da Kafara Wasa Da Al'aurarka Allah Zaisa Mala'ikunsa Sudinga Tsine Maka Suna Rubuta Maka Zunubi

GA MAZA

*SAURIN INZALI
*KANKANKEWAR AZZAKARI
*KARANCIN RUWAN MANIYI
*TSINKEWAR MANIYI
*FITAR FARIN RUWA A GABANKA
*RIKEWAN GABOBI
*KARANCIN SHA’AWA
*RSIHIN KUZARI
*KURAJEN GABA
*KAI KAYIN MATSE MATSI
*FADUWAR GABA
*YAWAN CIWON KAI
*SAURIN MANTUWA
DASAURANSU

GA MATA MA

*JIN ZAFI YAYIN SADUWA
*RASHIN JIN DADIN JIMA'I
*FITAR FARIN RUWA
*DAUKEWAR SHA'AWA
*QURAJEN GABA
*WARIN GABA
*HANA HAIHUWA
*FADUWAR GABA
*YAWAN CIWAN KAI
*CIWON MARA LOKACIN AL ADA
*RIKEWAN GABOBI
*SAURIN MANTUWA
DASAURANSU




⚡Sannan Masu Iyali Suma Suna Aikata Wannan Dabi'ar . Zai Haifar Maka Da Rashin Samin Rabo Wato Haihuwa Dakuma Saurin Kawowa Da Kuma Karincin Maniyi Dasauransu.

⚡Sannan zakajj Yawan kasala Akoda Yaushe Kana Neman Gun kwanciya Saboda kasala
Istimna'i Babbar Matsalace Ga Mai Iyali.

⚡Sannan Shima Wanda Baida Iyali Yana Istimna'i Saboda ya Biyawa Kansa Bukata Domin Yakaucewa (Zina) lallai kayi kuskure Domin kuwa Kana Aikata Abinda Zai Iya Kaika Zuwa Ga Mutuwarka.

Zai Haifar Maka Da Ciwo Kala Kala Irinsu :

❄️Faduwar gaba kullin kana Cikin zullumi kana Fargaba.

❄️Yawan Ciwon Kai Mai tsanani
Wani lokaci Kuma Rabin kan mutum Zai dinga ciwo.

❄️Yawan Ciwon Baya k**ar wani tsoho kanaso istimna'i yanasa Ciwon Baya.

❄️Istimna'i Yana sa Ta6in hankali zaka iya Samin matsala a Cikin brand dinka.

❄️Kankancewar Azzakari Kamar na yaro Dan karami kanaji kana gani Azzakarinka Zai koma dan qarami.

❄️Tsinkewar ruwan maniyi Maniyinka zai koma k**ar Ruwa bazai sake amfaniba hasalima bazaka Sami haihuwaba.

❄️Saurin tsufa fatarka zata koma k**ar tsoho illar istimna'i kenan.

❄️Saurin inzali ga iyali wato Rashin Gamsar da iyalinka.

Kadan kenan Daga illolinsa
Aji tsoran Allah Adaina aikata istimna'i
Sannan Dole mutum Zai nemi magani Domin Magance wadancen matsalolin Dana lissafo.

Munada Ingantacen Maganin Istimina’i da izinin Allah

ADDRESS:-KATSINA STATE BAYAN GENARAL HOSPITAL TSOHUWAR YAR KUTUNGU ZA AGA SYMBOL NAMU ANNUR ISLAMIC MEDICINE

Muna aekowa aekowne gari kake a fadin Nigeria

Call or Wassapp
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE!!!

16/07/2024

Maganin hawan jini (hypertension)

Abinda ke kawo shi. Damuwa. Kaso. 65%

ALAMOMINSA

1, JIRI DA CIWON KAI
2. ZAFIN JIKI
3.BUSHEWAR. BAKI , DAUKEWAR YAWU.
4. MUTUM YANA TFY ZAIGA HANYOYI SUNA HADE MASA
5. IN YAYI. NISA YANA HAIFAR DA SHANYEWAR. BARIN. JIKI ( PARALISE

Shawara

1. Y cire dawuwa a ransa y koma ga Allah. Ya yawaita istigifari.

2. Sannan dole. Akiyaye cin wasu abubuwan indai mutum. Yanaso warke.

3. Duk abnda. Yakeda maiko ko zai kara masa kitse da kiba y hakura dashi
4 ya hkr da cin Jan nama kifi inzai haifar masa da. Kitse da maiko sums y hkr dasu
5. Anaso mutum yarinka tafiyar kasa. Kamar ta tsawon mituna 15 zuwa da dawowa. 15. Gaba daya tafiya mintuna 30. Akasa bayan sallar magriba .
6.sannan duk abinci me Dan dano ko maggi Wanda yakeda. Monosodium gulatamen. Duk maggin da dandanonsa yayi yawa dole a kauce mass. Indai har anaso a warke. Dole sai an kaurace musu

Ga. Magannin da yardar Allah. Kowanne ka dauka. kwana. arkar da hawan jini da yardar Allah

Ganyen mangwaro
Ganyen goba
Ganyen. Gwanda

Insha Allah. Kowanne yana maganin hawan jini da yardar Allah

1... Ganyen mangwaro

Asamu. Guda. 14 awanke shi gishiri tafasa shi da ruwa. 3litter ko kuma pure water. 50cl guda 6 in an tafasa abarshi ya kwana. Sannan asha da safe kafin a karya saida rana kafin abincin rana. Da dare bayan anci abinci. Tsawon. Sati UKU. Yana. Saukar d hawan. Jini yana. Maganin diabetes. Yana rage. Tumbi. Yana rage kitse ..

2.. Ganyen goba

Yana maganin kitsen zuciya.
Yana maganin ciwon zuciya
Yana sauke hawan mini

Asamu ganyen goba guda goma sha shida 16. A shanya y bushe adaka yazama gari zaik**a cokali 3. In hakan zaiyi wuya. Atafasashi da ruwa 4 litters
Ganyen MANYA. Ba kanana ba ansha kullum sau 2 tsawon. Sati UKU

3. Ganyen. Gwanda.

Yana maganin hawan jini
Yana maganin ciwon zuciya
Karancin. Mini
Ko konewar jini
Yana maganin maleria

Asamu. Guda 1. Awanke shi atafasa shi da ruwa. Litter . 4. Arinka sha sau 2. Arana ..

Insha Allah duk Wanda. Aka dauka kuma aka kiyaye. Insha Allah. Zaa dace. Masu. Hawan jini. Kudena cin maggi. Wanda dandanonsa yy yawa inkun kiyaye zaku warke. Da yardar Allah...

Dan Allah. Kuyi search. Kusa. Sign effect of maggi cube. Zaku ga illolinsa. Alllah yabamu lafiya dazaman lafiya....

Dr-Nuraddeen katsina
08068962793

16/07/2024

*CUTAR DA ISTIMNA'I YAKE YIWA ZAKARIN DA NAMIJI DA LALATA FARJIN MACE YAFI CUTAR DA CUTAR CIWON SANYI (INFECTION) DA BASUR DANKANOMA SUKE YIWA FARJIN MAZA DA MATA*

Akwai Bukatar Duk Wanda ya san yana aikata Istimna'i wato Ma********on ko (Zinar Hanu) ya tsaya ya karanta wannan Rubutun domin ya kubutar da kansa daga bala'in da ha tsinci kansa ko ya saka kansa da kansa.

Call or wassaap
08068962793
08122754698
``

*WAI SHIN MA MENENE ISTIMNA'I*
Abinda ake Nufi da istimna'i da hausa shine Biyawa kai bukata ta hanyar wasa da Farji ko Al'aura da tafin hannu a turance ana kiransa da Ma********on, kokuma Soapy,

*MAZA*
Maza na iya biyawa kansu da kansu bukata idan sha'awa ta damesu ta hanyar kallon video ko hoton tsaraici a waya tare da amfani da sabulu ko wani mai ko yawun bakinsu da zai taimaka musu wajen santsi yayin da suke mummurza zakarinsu da hannunsu gami da kallon video ko hoton batsa a waya tare da ayyanawa a ransu cewa sune suke jima'in a haka har su kawo wato suyi release, wani kuma ba sai ya kalla ba a hakan kawai zai tunano wata mace ko wani al'amari na sha'awa har ya kawo yayi release

*MATA*
MATA Na amfani da Yatsu biyu ko daya
ta hanyar Kwakwalawa ko sokawa shiga da fita tare da tunano mummunan tunanin jima'i da wani ko wata a haka har ta biyawa kanta da kanta Bukata, wata kuma kan yi amfani da Gindin roba wanda ake kiransa a turance (D***o) ko candle ko Kasan Brush sai su saka mai yayi santsi suna sawa a cikin farjinsu suna kai kawo a haka har bukatarsu ta biya, wata kuma kan belinta ko Dantsakanta take murzawa a haka har ta biyawa kanta bukata, a takaice wannan shi ake kira Istimna'i ko ma********on da hausa kuma Zinar Hanu wanda Maza da mata suke yi Musamman Matasa ko wadanda basu yi aure ba, ko wadanda s**a yi Auren amma s**a rabu da matayensu ko mazajensu (Zawarawa)

*ISTIMNA'I HARAMUN NE*
Bayan haramun ne akwai cutarwa babba ga lafiyar jiki, Duk Namijin da yake aikata zinar hanu hakika ya gama lalata Azzakarinsa gabadaya
bazai iya katabus ba yayin da ya zo jima'i da asalain mace Haka itama macen da take yin Istimna'i ta riga ta gama Rikirkitar da Farjinta bisa dorashi a kan wata dabi'a mummuna wacce zata rasa lafiyar Farjinta gabadaya saidai Allah ya kiyaye

*DALILAN DA YASA ISTIMNA'I YAKE LALATA AL'AURAR MAZA DA FARJIN MATA*
👇🏻👇🏻
(1) Yayin da kake Wasa da Azzakarinka da hannunka kake Gurza fatar yatsunka a kan zakarinka kana kai komo daga saman zakarinka zuwa kasa kana ta goge/kankare karfin fatar zakarin saboda fatar tafin hannunka tayi karfi tayi gogagayya da fatar zakarinka, babu naman fatar da ya dace da gogayya da Fatar zakarinka sai Naman cikin farjin mace
Saboda haka Lokacin da kake ta gurza hannunka
a kan zakarinka kana ta D'ad'e karfin fatar zakarinka kuma kana Raunata zakarin tare da Luguiguita Jijiyoyin zakarin ta yadda zasu dinga laushi su sake, kuma zasu rasa duk wani karfi da zai taimaka wajen zuqo ruwan maniyyi dakyau da kuma yadda zasu mikar da shi kansa naman zakarin naka yayin da ka zo jima'i da mace duk jijiyoyin sun sake gabadaya basu da karfi Saboda haka zaka dinga saurin kawowa kafin ka biyawa kanka da iyalinka bukata sai kaga ka kawo, kuma Maniyyinka za zama tsinkakke baida wani kauri k**an ruwa haka zaka ganshi
Haka itama Mace , lokacin da take Saka yatsa
ko yatsu biyu tana ta Turawa ciki tana zarewa, a wannan lokacin tana ta daddauje tsokoki masu taushi dake cikin farjinta wanda basu da karfi su dama, saboda haka Tana kuma tutture naman farjin ta yadda hatta suffar shape din farjin ma sai ta rasashi nan gaba, saboda karfi da taurin da yatsanta yake da shi yafi karfin haduwa da Naman cikin farji saboda haka sai ta cutar da kanta da kanta bata ankare ba, hala ma akwai datti a yatsanta lokacin da take sakawa bata sani ba, domin akwai bacteria da ba ganinsu ake ba, kuma ma shi Farjin mace Kamar Ido yake baya san bako kowanne iri ne in ba Zakarin Namiji ba, saboda haka Babu abinda ya dace ya shiga cikin farjin mace k**an zakarin Namiji saboda haka sanya kishiyarsa ko wani abu daban kuma dole ya haifar da matsala

(2) Cutar da Zuciya ta hanyar da Mutum yake Mugun tunanin cewa yana Jima'i ne da wata, koda ace wannan watan matarsa ce ko ba matarsa ba, ko ta hanyar kallon video ko hoton batsa a waya , babu shakka hakan na janyo Rasa Nutsuwa yayin da ya zo yin asalin jima'i da Mace, saboda Zuciyarsa ta saba da karkataccen tunani saboda haka zuciyar ta riga ta rasa Nutsuwa gabadaya, Jima'i babu Nutsuwa kuwa Baza a samu biyan Bukata ba kwata kwata, shiyasa zaiji Istimna'in ma kusan yafi asalin Jima'in dadi a wajen sa, haka itama kuma mace
sai taji in ba ta raya cewa da wani namiji daban take Jima'in bama baza ta ji dadi ba saboda wanchan tunanin da take yi mummuna yayin da take wasa da Farjinta (Istimana'i) ya riga ya sabarwa zuciyarta ta riga ta karkata a kai

(3) Lokacin da Mutum yazo yin release a lokacin da yake Yin istimna'i wato zinar Hanu, zaka samu ba mace bace a jikinsa ba, kokuma itama ba Namiji bane a jikinta ba, kawai ita kadaice ko ince shikadaine, saboda haka Rashin Wannan jin wani a jiki din b***e a kankame juna hakan ne zai sa yunkurowar wasu kwayoyin halittu daga jikin me yin Istimna'in a daidai lokacin da zai yi release ko zai kawo sai su yunkuro da nufin kara masa kuzari da karfin da yak**ata ace ya rungumi mace ko ya kankameta haka itama sai kuma wadannan kwayoyin Halittun sai su samu shi kadai ko ita kadai take, hakan zai cutar da su sosai sai su dinga mutuwa daya bayan daya yau da kullum sai ya zama basa iya wannan yunkurowar me karfi k**ar dah, saboda an riga an kassarasu sun mummutu da yawa sun dawo "yankadan, Sai ya zama hatta dadin ma da mutum zai ji dan kadan ne saboda yau da kullum da mutum ke yi, kuma su wadannan kwayoyin halutun suna ko ina a jikin mutum shiyasa suna iya haddasa matsalolin daban daban a jikin mutum.

*MATA MASU MADIGO(LEZBIANISM)*

Haka ma Mata masu aikata Madigo (Lezbianism) ke fama da irin wadannan matsalolin saboda Yatsu da ake saka musu a cikin farji, saka yatsun kan haddasa cututtuka dabam dabam iri iri, kuma dole Su ji in ba madigon ko sa hanun s**a yi ba basa jin dadi, kuma basa sha'awar Namiji kwata kwata, saboda inda yatsan kan iya shiga ya tabo musu zakarin namiji bazai iya tabowa ba, haka kuma gogayyar Beli da suke yi nan ma Namiji bazai tsaya bata lokaci a jima'i yana Taba ko wasa da belin mace har sai ta kawo ba,
Kasancewar Beli ko Dantsaka shine Wajen mafi Saukin tayarwa da mace sha'awa sosai, toh amma a asalin jima'i ai ba a daukar lokaci ana wasa da shi, amma a Madigo ana daukar tsawon duka Lokacin ne ana wasa da shi har bukata ta biya, kuma yatsu da suke turama juna shima kan daddauje Structure da shape na naman Farji gaba daya.

`

*MISALAI GUDA 10 NA MATSALOLIN DA ISTIMNA'I ZINAR HANU KE HAIFARWA*

(1) Dauke Karfin mazakuta da lalata farjin mace
ya zama bata da sha'awa kwata kwata
(2) Karancin Ruwan Maniyyi ga Namiji da macen itama in tana yi zai zama Farjinta a bushe Qamas
(3) Bushewar Farji ga Mace
(4) Lalata k**annin naman cikin Farji
(5) Saka ciwon kai me tsanani
(6) Ciwon ido ko rashin gani sosai
(7) Hana ibada yadda ya k**ata
(8) Hana yin Aure da wuri saboda mutum zai sakankance yayi tayi k**an aure
(9) Ciwon baya ko kafafu
(10) Yana sa Mantuwa da Cututtukan farji kowanne iri masu k**a da ciwon sanyi ko basur kuma ba sanyi bane ba basur bane

*MAGANIN ISTIMNA'I (MA********ON) KO ZINAR HANU NA MATA DA MAZA*
👇🏻👇🏻
Da farko Mutum kawai ya tuba ya dena, Annabi S.A.W ya riga ya bamu shawara mu dinga azumi in sha'awa ta damemu, saboda haka babu wani uzuri mutum ya zo ya kallafawa kansa wata masifa yana biyawa kansa bukata ku sani laifin zina ake rubuta muku, Saboda ayar da tayi magana a kan suffar "yan Aljannah a cikin suratul Mu'uminun, da take cewa
WALLAZINAHUM LI FURUJIHIM HAFIZUN= Wadanda suke tsarkake Farjinsu basa zina
ILLA ALAA AZWAJIHIM AW MAA MALAKAT AYMANUHUM FA INNAHUM GAYRU MALUMIN
Sai iya ga matayensu na Aure ko mazajensu na Aure kokuma wani abinda Hannun damansu ya mallaka na baiwa ko kuyanga, Hakan bai zama abin zargi ba,
FA MANIBTAGA WA RAA'A ZALIKA FA ULAA'IKA HUMUL AADUN
Duk wanda ya aikata sabanin haka kuma toh hakika ya zama dan ta'adda
Toh kaga a nan Ashe ka yi zina ba da matarka ba ko wani abu na halal ba Ta'addanci ne kenan, bisa wannan ayar ce gaskiya ana iya karfafa cewa Haramun ne yin Zinar Hanu ko Istimna'i
Saboda haka Babban Magani na Farko shine me aikatawa kawai ya dena ya tuba kuma yayi ta istigfari, Sannan ya dinga azumi kokuma yayi aure, koda yake ana samun masu Auren ma wasu suna yin istimna'in kuma maza da matan dukgabadaya, Jama'a a tuba a dena Zinar hanu .

*MAI KARATU*
Nasan yanzu Me karatu ya Matsu yaji an fadi sunan wani magani wanda zai magance Matsalar da Istimna'in ya haifar, Magana ta gaskiya akwai magani saidai ko an bayyana zai yi wuya ka/ki iya hadawa da kanka/kanki, saboda haka dole fa aiki sai me shi, Saboda haka duk me Bukatar Waraka daga Matsalolin da Istimna'i ke haifarwa k**ar:- ★Raunin mazakuta ★kankancewar Mazakuta
★Bushewa Farji ga Mata ★Lalacewar Kamannin Farji
★Rashin Ni'ima ga mata ★Rashin Ruwan maniyyi yawansa ko Kaurinsa ga maza
★ Rashin yin Release da wuri ga mace, ko ma rashin yin Release kwata-kwata ga mace.
★ Ciwon kai
★ciwon baya
★Mantuwa
★Ciwon jiki
★ Ciwon gabobi da sauransu,
InshaaAllahu Allah ya horemin maganin da in aka yi Amfani da shi na sati biyu zuwa uku duk wadannan Matsalolin zasu kau inshaallah, kuma lafiya zata dawo Cikin ikon Allah, Amma Idan ansa ya qini azuciya cewa allah ne mai yi bawai wani dan Adam ba.
To duk me Bukata sai ya kirani tunda ga Lambar wayata na sa, Ubangiji Allah ya Gafarta mana Zunubanmu Manya da kanana Allah ya bamu lafiya me Amfani

Muna katsina bayan Genaral hospital Tsohuwar YAR-KUTUNGU za ag Symbol Namu AN-NUR ISLAMIC MEDICINE

Muna aekawa akowane Jiha a Nigeria da yardar Allah

_Domin neman karin bayani ko bincike akan kowani irin matsala wacce aka gane da wacce ba'a ganeba zaku iya tuntubarmu ta lambobinmu_ .

Call Or wassaap
08068962793
08122754698

LIKE AND SHARE TO OTHERS PLEASE KAMAR ANYI SADAKATUL JARIYANE

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Katsina
2345