Gyaran jikinmu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gyaran jikinmu, Health/Beauty, Katsina.
10/05/2020
Here is my testimony from baba WhatsApp baba on voice message or call him on +2348118666341 This is a great testimony in my life,I never believe to be this rich all my life i thank baba Adenuga for my life... I never new I will be who I am under 3 night,, every thing that I thought was lost recover back in 3days I collected this number (+2348118666341) on my post I read all through out and I never believe until I decided to call the number and he pick up the phone he told me what to do which I did after 3days I come who I am as a man to be with so many money and wealth then I decided to spread his wonderful work for the wild world to see that some is really good to test and to have faith in life Call baba Adenuga on +2348118666341???..If you want good job.. If you want your market to move forward.... E t c.... He do not ask for human sacrifice Call(+2348118666341) baba Adenuga don't be afraid for money he don't ask for money until his job is done. Don't die in poverty....because poverty be wan kill me before one g callirl carry me go one siad... I nor5 need to talk too and much.... This is what I promise himself that I will tell the hol world so +2348118666341
26/04/2020
Koyon baby set WhatsApp Group Invite
23/05/2018
♡♡♥
Ina amarya da uwargida masuson burge oga da sallah idan kika bi wannan matakan na gyaran jiki cikin kwana ashirin zaki chanza
1.lalle
zaki kwaba lalle zalla sai ki shafe jikinki dashi
2.alk**a
ki kwabata da madara da zuma sai ki shafa kan lallen inya bushe ki murje
3.dilka
sai ki kwaba dilka da ruwan xafi ki shafa
4.hayakin gab gab
sai kiyi hayaki da gab gab duk jikinki sai ki nemi man xaitun ki dangwala kina murje dilkar da ita
5.kurkur lemontsami kwai madara ki kwaba ki kara murje jikinki dashi
6.wanka da ruwan lalle ruwan da kika jika lalle dashi xalla
7.sai ki nemi haddadden ko na dilka sabulunki ki wanke jikinki banda soso
8.sai ki xuba madarar turare k**ar kala uku aruwa ki dauraye jkinki dashi kibarshi ya bushe
9.sai ki nemi icen dorot ki yi hayakinshi
ki maimaita hakan akullum harxuwa kwana ashirin ko fiye keda kanki sai kin birge kanki b***e nakusa dake
sannan ki rage shiga rana ko inxaki fita kisa safa da nikab
kuyi hakuri kwana biyu kunjini shiru
barkanmu da shigowa cikin wannan wata mai alfarma Allah ya karbi ibadun mu AMEEN
daga mai kaunarku
25/03/2018
DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE
1.xaki shanya bawon lemon xaki dana kwai sai ki daka suyi laushi ki kwaba da ruwa kirika shafawa kafin ki shiga wanka
MAN SHAFAWA DON LAUSHIN JIKI
man kwakwa
man kade
man angurya
man xaitun
almond oil
baby oil
madarar turare
cocoa buter
ki hada su duka ki rika shafawa jikinki xaiyi taushi sannan ki hada da sabulun
sabulun xaitum
tetmasol
sabulun salo da gana
sabulun karas
sabulun cocumber
kurkur
ki hadasu ki rika wanka dashi amma sai anjure
ko ya kare ki siyo ki sake hadawa sannan ki rage shiga rana
SAIDA KAYAN GYARAN JIKI GAWACCE KE BUKATA TARE DA SU HUMRA DA TURARUKAN JIKI
ADMIN
muna farin cikin sanar da kucewa mun bude group na gyaran jiki a whatsapp ga mai bukata taimin magana
24/09/2017
&_PAGE
************************
garin humra(fari)
mahala
hawi
lubban
misik
turaren mena
turaren ambar
madarar turaren lexus
madarar turaren sandol
zaki jika ko ki tafasa garin humra tare da dakakken hawi,mahala,lubban da misik ki barshi ya kwana sai ki zuba turarukanki ki motsa ki rufe bayan kwana biyu ki bude ki kara turare har sati1 sai ki tsiyaye ko ki tace ki zuba cikin kwalbarki k**e shafawa yana k**a jiki sosai.
yadda xaki hada farar haka xaki hadata sede xaki iya canxa wasu kalolin madarar turaren
**************************************************
turaren amarya
turaren duro
garin sandol
farce
turare dan goma
itacen daro
ki wanke farce ki shanya sai ki soya ki daka ki tankade sai ki kwaba da turaren amarya kisa garin sandol da garin icen daro sai ki xuba sauran turarukan ki kwaba ki rika shafawa yana k**a jiki
**************************************************
domin neman karin bayani
13/09/2017
~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~~
.
DOMIN MAGANCE KURAJEN FUSKA
1.ruwan khal
zuma
man zaitun
zaki dora ruwan khal da man zaitun da zuma a wuta suyi zafi sai ki dan kara ruwa ki juya sosai ki wanke fuskarki sai ki nemi auduga ki rika goge fuskarki da hadin musamman wurin kurajen.
*************************::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::~:::::
°°°°°°°°{{°°°°°°°°°°°{{{°°°°°°
kwai
zuma
nono
ki kwabasu sai ki shafa a fuska sai ki turara da ruwan zafi yakan hana fitowar kuraje tareda kashesu.
¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤€€¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤€€¤¤¤¤¤¤
SIRRIN TSUKE GABA
idan kinason gabanki ya tsuke yadda mehause zeji dadinki sai kinemi:
karo
bagaruwa
miski
ki tafasa karo da bagaruwa sai ki diga miski ki rika k**a ruwa da safe.
*************************
@@@
17/08/2017
body lotion
misik na roba
garin ambar
humra
madarar turaren da k**eso kala5
ki daka humra da ambar suyi laushi sai ki hadesu da turarukanki ki gauraya da lotion ki rufe yay awa uku sai ki fara amfani dashi.
itacen sandol
garin ambar
turaren ambar
turaren sandol rose
zaki tafasa sandol da ambar sai ki zuba sauran turarukan idan ya huce ki juye duk sanda zakuyi wanka ki duba cikin ruwan wanka zakiga yadda kamshi zai k**a jikinki.
.
@:- group
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Katsina
06/02/2019