Dahiru Musa Dalhatu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dahiru Musa Dalhatu, Health/Beauty, Ganuwa Keffi, Keffi.
A Duniya Ba Mutumin Dake Shan Wahala Yana Tunanin Daɗi Yake Shan Irin Mai Mace Ɗaya.😂😝
17/04/2024
Awesome DIY Mud Oven 🔥
17/04/2024
Akula sosai masu Shan fearless
Fake and original fearless
Hasashe dai yana cigaba da bayyana Arsenal ce zata ɗauki Champions league..
Wanda yaji haushi muna ƙara bashi haƙuri.
Nawa ne idan ka samu zasu warware maka matsalar ka kwaya ɗaya?
Zan Taimaki duk mai Rabo insha Allah.
17/04/2024
إِنَّا لِلّهِ وَإِنَّـا إِلَيْهِ رَاجِعونَ
Rikici tsakanin Jami'an Kastam da Mutanen gari ya yi sanadiyar Asarar Rayukan Mutum biyu
Da safiyar ranar Laraba 17 ga wata Afrilu Wani rikici ya barke tsakanin Direbobi da Jami'an hana fasa Kwabri (Custom) dake kan hanyar Kaita daga Shatale-talen Shinkafi, wanda Direbobin na manyan Motoci da kananan motoci s**a kashe T**i don bayyana fushin su bisa abinda s**a yi zargi cewa Jami'an hana fasa Kwabrin na yi masu.
Sun bayyana cewa Jami'an na Kwastan sun takura masu da amsar na goro babu gaira babu dalili kuma ba busa Doka ba, s**a ce idan zasu shiga da kaya a garin kaita ko Dank**a ana maishe su k**ar ba 'Yan Najeriya ba, sai an kwalkwalesu tas kana a barsu su wuce.
Bayan wannan gangami da kashe hanya da Direbobin s**ai, daga bisani al'amura sun lafa, wanda kuma bayan Direbobin kowa ya k**a gabansa akan hanyar zuwa Dank**a ta karamar hukumar Kaita, sai wani Cakin Point na Jami'an Kwastan ya tare wata babbar mota da fasinja, inda shi kuma Diraban yaki tsayawa wanda haka ya sabbaba jami'in yayi harbi da bindiga har ya samu wani fasinja, wanda aka ce ya Mutu.
Harbin ya sanya Diraban ya tsaya inda fasinjan Motar s**a fito a cikin fushi da ya haddasa daukar fansa ga jami'in Kwastan din da yayi harbin mai suna Auwal Haruna.
Mun nemi jin ta bakin Jami'in Hurda da jama'a na hukumar hana fasa Kwabri a jihar Katsina yace zasu fitar da sanarwa a hukumance, wakilan Katsina Times ya ga Motar Daukar gawa da Jama'an Kwastan din a lokacin da s**a isa inda s**a dauko mamacin har zuwa dawowarsu.
Matsala tsakanin jami'an Kwastan da mutanen gari ko Direbobi ba sabon abu bane, a kan iyakokin Nijeriya da Niger musamman iyakar Jibiya zuwa Niger da iyakar Dank**a zuwa Niger, ko a watannin bya ansha irin wannan Tankiyar a tsakanin Mutanen Jibiya da Jami'an wanda abin har ya kai su ga zama Kotu, bayan tsauwalawa da kuma Asarar rayuwa can da in da yake faruwa.

Irin mak**an missile din da Iran ta harbawa isra'ila.
Isra'ilan ta nuna razani da damuwa kan girman mak**an da cewa Iran kawai takai Hari ne da niyar hallaka isra'ilan amma ba ramuwa ba.
Iya war head din makamin guda 1 yakai kimamin kilograms 500 wadda wasu mak**an missile din basa wuce kilograms 100 zuwa 200.
Isra'ilan haryanzu na ta shirye-shiryen kai martani ga kasar ta Iran duk da Jan kunnen da Iran din tayimataardvark.
17/04/2024
YANZU-YANZU: Angama na Adamu, sai gashi an bankado wasu mawaka guda biyu zuwa uku da suke da hannu kan zubawa Mawaki Dr. Nura M inuwa Acid.
Kuma sanannu ne,
Ku dakace ni, more details are coming….
Rayuwa k**ar littafi ne.
Wasu surori na baƙin ciki, Wasu na farin ciki, wasu kuma masu ban sha'awa. Amma idan ba ka taɓa buɗe shafin ba, ba za ka taɓa sanin abin da babi na gaba zai tanadar maka ba.
SPECIAL INVITATION
🎤🎤🎤🎤🎤🎤🎤
THE FAMILIES OF MUHAMMAD AYUBA ISHAQ AND MUH´D DALHATU MUSA
CORDIALLY INVITES YOU TO THE WEDDING FATIHA OF THEIR CHILDREN
MUHAMMMAD MUHAMMAD AYUBA MAJI AND MARYAM DALHATU MUHAMMAD
WHICH WILL INN SHA´A ALLAH TAKES PLACE AS FOLLOWS =-
DATE =27 APRIL 2024
TIME: 11: 00AM
VENUS:AGYARAGU TOFA LAFIA.
17/04/2024
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Ganuwa Keffi
Keffi