Corona virus covid-19-support

Corona virus covid-19-support

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Corona virus covid-19-support, Health/Beauty, Gombe, Lagos.

21/06/2020

LATEST CORONAVIRUS POLITICS HAUSA NEWSENTERTAINMENT NG PEOPLE NEWS SPORTS BUSINESSSPECIAL PROJECTSYanzu Yanzu: Buhari ya karbi bakuncin Sanata Ahmad Lawan a fadar shugaban kasa

Karin mutum 661 sun kamu da korona a Najeriya

Written by Aminu Ibrahim

Updated 22 hours ago

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa a Kasa (NCDC) ta ce annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 661 a fadin Najeriya.

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11.29 na daren ranar Asabar 20 ga Yuni na shekarar 2020.

A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na dandalin sada zumunta na Twitter, ta ce karin karin mutune 661 da s**a kamu sun fito daga jihohin Najeriya kamar haka;



Da dumi-dumi: Karin mutum 661 sun kamu da korona a Najeriya

Lagos-230

Rivers-127

Delta-83

FCT-60

Oyo-51

DUBA WANNAN: Kalli bidiyon yadda sojoji s**a yi wa 'yan ta'adda 'ruwan wuta' a matattaransu da ke Bula Korege

Edo-31

Bayelsa-27

Kaduna-25

Plateau-13

Ondo-6

Nasarawa-3

Ekiti-2

Kano-2

Borno-1



NCDC



661 new cases of ;

Lagos-230
Rivers-127
Delta-83
FCT-60
Oyo-51
Edo-31
Bayelsa-27
Kaduna-25
Plateau-13
Ondo-6
Nasarawa-3
Ekiti-2
Kano-2
Borno-1

19,808 confirmed
6,718 discharged
506 deaths



2,889

11:29 PM - Jun 20, 2020

Twitter Ads info and privacy

3,722 people are talking about this

Alkalluman da hukumar ta dakile cututtukan ta fitar a ranar Asabar 20 ga Yunin shekarar 2020 ya nuna cewa jumullar wadanda s**a kamu da cutar ta korona a kasar 19,808.

An sallami mutum 6718 bayan an tabbatar da sun warke sarai, a yayin da cutar ta hallaka jumullar mutum 506.

A wani labarin daban, kun ji dan majalisar jihar Enugu mai wakiltan mazabar Isa-uzo, Chijioke Ugwuwze ya riga mu gidan gaskiya kamar yadda rahotanni s**a bayyana.

Marigayin ya rasu ne sakamakon bugun zuciya kamar yadda kaninsa, Ejike ya tabbatar a ranar Asabar 20 ga watan Yunin 2020 kamar yadda Legit.ng ta ruwaito.

Dan uwan marigayin ya bayyana ce

21/06/2020

STAY HOME PLS

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gombe
Lagos
2121