M Y Z entertainment

M Y Z entertainment

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from M Y Z entertainment, Health/Beauty, Cassidy bus stop Ojo, Lagos.

26/05/2024

Nigerian Man Earns 6.1 Billion Coins On TapSwap

Photos from M Y Z entertainment's post 25/05/2024

Ga kalar motar DINO MALAYE da yake tak**a da ita

25/05/2024

Yanzu Yanzu: Abba Gida Gida Yaba 'Yan Sanda Umarnin K**a Sarkin Kano Aminu Ado Bayero

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf AKA Abba Gida Gida ya bai wa kwamishinan 'yansandan jihar Muhammad Usaini Gumel, umarnin k**a sarkin kano da aka sauke daga kujerarsa Aminu Ado Bayero bisa zargin shiga birnin Kano da yunkuri da ka iya janyo tarzoma a jihar.

A sanarwar da mai magana da yawun gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar yace ana zargin cewa sarkin Kano na 15 da aka sauke ya shiga birnin na Kano bayan da tuni Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da mukarraban gwamnatinsa s**a raka Sarkin Kano Muhammad Sunusi II zuwa fadar Sarkin Kano, a matsayinsa na hallastaccen Sarkin Kano na 16.

Rahotanni sun nunar da cewa sarkin Kano na 15 ya shiga gidan sarkin Kanon na Nasarawa inda magoya bayansa s**a shirya zanga-zangar nuna rashin goyon bayansu da warware masa rawani.

Source
AID Multimedia Hausa

25/05/2024

How possible is this

23/05/2024

Mu dai yan kallone

23/05/2024

Abun Sha'awa: Yaro Ya Kirkiro Na'ura Don Taimakon Makafi

Yaro Ya Kirkiri Na'urar Da Za Ta Taimakawa Makafi Wajen Gani Ba Tare Da Sun Yi Amfani Da Sanda Ba

Source :
AID Multimedia Hausa

14/05/2024

Mutanan Ghana 🇬🇭
Wai da gaske ne mata sunfi maza mutuwa a kasar ku?

14/05/2024

An k**a wani mutum da bam a banki a Plateau

https://dailynigerian.com/hausa/k**a-wani-mutum-bam-banki/

Photos from M Y Z entertainment's post 14/05/2024

Soyayya ko hauka?

13/05/2024

Haryanzu ananan ana musu akan suwaye sarakunan misira egypt, kaso 80% na mabiya tarihi sun tabbatar Mana cewa bakake ne Amma kaso 20% sunce fararene, shin Kai kuma me karanatawa me zaka ce ?

13/05/2024

Anawa tunanin indai ba sabuwar jam'iya aka samu ba wacce babu tsoffin Yan siyasa a cikin ba to gaskiya ganin bayan APC anawa tunanin badai ire iren su Atiku da Peter obi ba, said dai wasu kam

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address


Cassidy Bus Stop Ojo
Lagos