Delar of scrap

Delar of scrap

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Delar of scrap, Health/Beauty, Ikorodu local government, Lagos.

Dan cigaban al umma domin kasuwanci shine hanyar mafi cimma arziki akowane lokaci muna fatan alkairi ga duk dan kasuwa na birnin da na kyauye allah kuma yayi mana jagoranci acikin lamuran mu amen

05/01/2024

HAPPY FRIDAY TO ALL OUR SPECIAL PEOPLE ALSO GOD BLEESING THEM AMEN

28/05/2022

alhamdulillahi ala kulli halin masha allahu muna rokon ubangijinmu da yakara daukaka mu kuma ya jibinci lamaran mu akowane hali yayi mamu ludufi da dafa i dan mutunci moulanmu annabi Muhammadu s a w kuma ya kara tsaremu ga duk wani sharri ko bala i gida ko daji kowajan kasuwanci mu ko wajan ibadinmu ko abarci ko afarke ko azaune ko atafiya takowane fanni allah bamu da wani tsumi ko dubara akan komai allah kai ke iko da komai da kowa allah amsa mana addu at mu dan isar shugaban halitta annabi Muhammadu s a w amen fatan alkairi gareku abokai maza da Mata mungode

Profile pictures 13/03/2022

MAULANA SHEHU IBRAHIM NIASSE(R.A) Yana Cewa:-

"Bushewar Zuciya, Itace Mafi Girma a Cikin Bala'i Bayan Kafirci. Akwai Ayyuka Guda 24 Dake Busar Da Zuciya, Wanda SHARI'A Bata Yarda Da Su Ba, 'DARIKA Bata Yarda Dasu Ba, Hakama HAQIQA Bata Yarda Dasu Ba Sune Kamar Haka:-

1 - Mutum Ya Tsaya Akan Zunubi Guda Daya, Yayi Tayi Yana Maimaitawa.

2 - Tsawon Buri, Mutum Ya Zama Bai Wadata Da Abinda ALLAH Ya Bashi Ba.

3 - Yawan Fushi, Ba Akan Tafarkin ALLAH Ba.

4 - Musulmi Ya Riqe Dan'uwansa Musulmi a Zuciya.

5 - Son Duniya Kota Halin Yaya.

6 - Son Girma, Cikin Kowane Hali.

7 - Katsalandan a Harkar Da Ba Ruwanka a Ciki.

8 - Yawan Dariya, Mutum Ya Zama Kamar Wawa.

9 - Yawan Zolayar Mutane.

10 - Jindadi Saboda Abin Duniya, Har Kamanta Da ALLAH Saboda Farin Ciki.

11 - Baqin Ciki, Yayin Da Jindadi Ya Zo Ya Koma.

12 - Gafala Ga Barin Zikirin ALLAH.

13 - Rafkana Ga Barin Tunanin Lahira.

14 - Barin Yin Tunani Akan Sha'anin Wuta.

15 - Barin Yin Tunani Akan Sha'anin Aljannah.

16 - Yawan Yin Firar Banza.

17 - Yawan Yin Abota Da Wawaye.

18 - Da Yawan Cin Haram.

19 - Mugun Cin Abinci.

20 - Da Yawan Janyo Sha'awa.

21 - Yawan Barci

22 - Yawan Tunanin Banza

23 - Qarancin Ambaton ALLAH

24 - Jiji Da Kai

KAJI BABBAN LIKITAN ZUCIYA MUN GODE SHEHU!

ALLAH YA TSARE MANA ZUCIYOYINMU DAGA BUSHEWA AMEEEN.

Photos from Delar of scrap's post 20/01/2022
08/12/2021

ADUK LAMARI DA KASA MU KANKA KARKAYI FARIYA AKANSA DOMIN KUWA JARABAWACE GARE KA
DAN UWANA

18/10/2021

Hakuri DA juriy
a matakin nasara arayuwa
Shine farkon bayanina akan wannan lamari

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Ikorodu Local Government
Lagos
A3MULTIPURPOSE