Umar - tsobbo
Health is wealth look for it.
Good morning all
Good all
28/06/2021
CIYAWAR NONON KURCIYA DA CUTUKAN DA TAKE MAGANI.
Rubutawa π shafin ciwo da magani
Call/WhatsApp β 08184210619
Nonon kurciya wata karamar ciyawace dake yaduwa a doron qasa a wajajen dake da sanyin kasa ko damshi kamar a gadina da kuma wasu wurare a lokutan damina.
Ciyawace mai karamin ganye launin Kore kamar yanda kuke iya gani a hoton da muka Dora.Ba bishiya bace kamar sauran itatuwan dake girma suyi manyan rassa da sayyu.
Ita wannan bishiyar bata cirawa kasa,a kan kasa take yado.Ganyenta nada madara idan aka tamna za a ji tana da bauri.
An jima ana magani da wannan bishiyar tun a zamanin mutanen da.
Za a nemi ganyen haka a tafin hannun sai a wanke da kyau a tamna a hadiye ruwan.
π Yana maganin cutuka na iskan daji a jikin Dan Adam.
π Kuraje a cikin baki.
π Kurajen maqogwaro.
π Kuraje a kan harshe.
π Kurajen fatar jiki
πMaganin ciwon ciki.
Ana tafasa ganyen a tareda itatuwan ciyawar a liter daya na ruwa,sai a sha.Maganine dake
π Maganin tarin fuka na asma
π Maganin Cutukan huhu kamar tarin majina ba kakkautawa,tarin jini (Tarin T.B ko nimoniya)
π Maganin sanyin qirji.
π Maganin majinar iska
π Maganin tsutsar ciki
π Maganin jin zafi yayin fitsari.
π maganin Fitsarin jini.
Ana shanya ganyenta idan ya bushe a dake a maida shi gari, a zanka sanya cokali daya karami ga nono marar tsami a na sha.Maganine dake
π Warkarda tsamin ciki
πMaganin dafi na wani abinci ko abinsha waton poison.
π Cizon maciji.
π Cutukan daji.
π Ciwon sanyi ga Mata da maza da ake dauka ta hanyar saduwa.
π Kuraje ga mazakuta,kaikayin gaba da Kurajen matse matsi.
π Ana tarfa madarar wannan CIYAWAR a cikin kunne mai zuza ko ciwo yana magani sosai.
π Mata na iya daka ganyen a tareda gero ayi gumba a dama kununta a sha,yana kara yawan ruwan nono da gyara nonon uwa mai shayarwa.
Kuma zai mata magunnan cutukan sanyi
da ke addabar mafi yawan mata.
Daga karshe shere and like.
Alhamdullilah
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Ikoyi
Lagos
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 17:00 |
| Tuesday | 09:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 17:00 |
| Thursday | 09:00 - 17:00 |
| Friday | 09:00 - 17:00 |
| Saturday | 09:00 - 17:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |
03/10/2021