Ishaq Fareess

Ishaq Fareess

Share

mening

30/07/2026

JUYIN rayuwa part 1 # #🥹💔

23/06/2026

Ordinary Ahmad Isah shugaban Brekete Family ya ɗauki nauyin kula da yaran malama Ummulkhairi wacce aka kashe a mararaba jos dake Kaduna har zuwa aurensu. Allah ubangiji yasakamasa dah alkhairi 🙏✅

22/06/2026

Welcome to Abuja city Nigeria 🇳🇬💫✅

20/05/2026

Shigar mutunci sai Hausa bansan saunawa malaman Fulani sukai wa'azi akan haramcin sanya gyale a lokutan wasannin hausawa day ba, amma ko sau daya sun kasa yi akan shigar Fulani wacce ita go gyalen ma ba'a sakawa wasu ma cibiya da gashi kwaurin ƙafa, da hannuwa duk a waje zaka gani, amma.haka suke kawar da kai yau idan aka ce ka kawo malamin Fulani guda uku daya taba yiwa su Fulani wa'azi akan wannan irin shigar al'adar tasu wallahi an hadaka da babban aiki. Allah ya kyautA ❣️🥰🥰✅

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Lagos