Ustaz Mudathir Abdulmumin

Ustaz Mudathir Abdulmumin

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ustaz Mudathir Abdulmumin, Health/Beauty, 11 femi Aluko streets ppl okokomaiko, Lagos.

28/08/2025
28/08/2025

السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
Insha Allah yau Alkhamis 5/ Rabi'ul Awwal, 28/8/2025, za adawo karatun da akeyi a masallcin Yan- Masara Alaba- Rago, bayan Magariba zuwa Isha'i insha Allah Kuma Littafin da za mukaran shine(أدب السلف في التعامل مع الناس)

20/08/2025

Assalamualaikum
Ina mutukar farin ciki sanarda yan-Uwa cewa Allah ta'ala ya azurtani da da namiji yaw dinnan bayan salar Isha'i, Muna rokon Allah yaraya mana yayanmu akan Sunnah, Kuma sauran mata masu juna- biu Allah yasaukesu lafiya !
Allah ya yaye mana dukan abin da ke damunmu!!

18/08/2025

✍️ إذا فوجئت
إذا فوجئت بنزول المصائب فلا تيأس من زوالها، وإذا فوجئت بتغيُّر الزمان، فلا تلجأ إلى الشكوى منه، وإذا فوجئت بتغير الإخوان، فلا تكثر من انتقاصهم، وإذا فوجئت بالمرض المؤلم، فلا ترفع صوتك بالأنين منه، وإذا فوجئت بتحكم الأشرار فلا تقنط من زوال حكمهم، وإذا امتدّت بك العلَّة، فلا تيأس من رحمة الله، وإذا رأيت في دنياك ما لا يعجبك، فاعلم أن هذه هي سنَّة الحياة، وإذا راعك انتشار الشر، فاعمل على مكافحته إن استطعت، وإلا فتربَّص به حتى تواتيك منه الفرصة، وإياك أن تيأس من انكماشه، ولوغمر المجتمع الذي تعيش فيه، وإذا راعك رواج الكذب والفساد والباطل، فلا تشكَّ في أن الله سيفضحه ولو بعد حين .

Idan Masifa ta shafeka bagtatan , kada kacire tsammani gushewarta,
Idan chancin zamani yamamayeka kada ka karkata zuwaga korafi.
Idan yan-uwaka sun chanca maka kada kayawaita aibantasu.
Idan aka jarrebeka da rashin lafiya mai radadi kada kayi nishin irinna na mara lafiya,
Idan kasamu kanka akarkashin miyagun shuagabanni kada kacire tsammanin gushewar mulkinsu,
Idan cuta ta sawaita agaraka kada kacire tsamani daga rahmar Allah,
Idan kaga abinda bai birjekaba acikin rayuwarka kasan cewa wannan itace tsarin rayuwa,
Idan yaduwr barna yabaka tsoro kayi kokarin dagilaishi idan bakada iKon yakan sharri to kajira har dama tasamu kada kacire tsammanin gushewarsa, koda sharrin yamameye alumma da kake cikinta,
Karya da barna dud yadda s**a baka tsoro babu shakka sai Allah yafallasa su. Ko bajima ko badadai!

🌹✍️

18/05/2025

أكثروا ذكر هادم اللذات!!

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Lagos?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


11 Femi Aluko Streets Ppl Okokomaiko
Lagos
IBA