Muhammad Bin Umar

Muhammad Bin Umar

Share

12

17/04/2021

Kai Mai Karatu Ni Ina Kyautata Maka Zaton Cewa Kuma Insha Allahu Allah Yayi Muku Lidufi Da Riko Da Addininsa Domin Alamar Riko Da Kuma Fahimtar Addini Shine Mutum Ya Kasance Koda Yaushe Yana Bibiyar Koyarwa Da Nasihun Da S**a Shafi Addinin Allah✍️

15/02/2021

Allah Yayi Muku Alkawarin Jin Dadin Lahira, Saboda Haka Kada Ku Yi Gaggawa Ku Nemi Su Jindadin A Rayuwar Duniya Kamar Yadda Kuke Yanke Shuka Kafin Lokacin Girbinsu Alhali Kuwa Sun Fi Kyau Idan Kun Jira Sun Nuna Haka Nan Kuma Jindadin Lahira Shine Mafi Kyawun Alkhairi

09/02/2021

Masha Allah

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Maiduguri