official_isamusahussain
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from official_isamusahussain, Health/Beauty, .
22/05/2022
Weekend it's for the vibe
20/04/2022
Maiduguri
14/04/2022
26/02/2022
25/02/2022
Kulluman Alaihafannn
What is the feature of nigerians today..?
11/12/2021
KAICO DA ABINDA YAKE
FARUWA
AREWACIN NIGERIA
Ta'aziyar Buhari Na Kisan Yaro Sylvester, A Lagos Da Bada Tabbacin Gano Makasan Ya Jawo Cece-Kuce A Shafukan Sada Zumunta
Daga Bilya Hamza Dass
Ta'aziyar Buhari na kisan Sylvester Oromoni ta jawo cece-kuce. A satin da ya gabata ne wani ƙaramin yaro me suna Sylvester Oromoni ya hadu da ajalin shi a makarantar Dowen dake Legas, bayan da ake zargin kashe shi a kayi, lamarin wanda ya haifar da zanga-zanga me zafi a yankin tare da neman tilas sai an bincika an gano makasan. Shugaban Buhari ya bayyana cikin fushi yana faɗin babu wanda ze tsira cikin makasan, bayan yayi Alhinin mutuwar kuma ya bada Haƙuri da tabbaci ga Iyayan Yaron da mutanen yankin ze tabbatar da anyi hukunci kan kisan.
“Nayi matuƙar fushi da bakin ciki bayan faruwar wannan lamarin. A madadin ni da iyalina da kuma gwamnatin tarayya ina mika sakon ta'aziyyarmu ga iyalan Oromoni, gwamnati da al'ummar jihar Legas tare da ba da tabbacin cewa za a yi bincike sosai kan wannan lamari tare da zartar da hukuncin da ya dace ga duk wanda ke da laifi." Inji shugaba Buhari ta bakin me magana da yawun shi Mallam Garba Shehu.
Dayawan mutane sun maida martani suna tambayar meyasa shugaban yafi maida hankali kan wancan kisan na Sylvester, yayin da ya kamata ace ya ayyana zaman makoki na ƙasa baki ɗaya bayan da ƴan bindiga s**a ƙona mataifya 42 a hanyar Sokoto Talata? Ko a watan Satumban daya gabata rahotanni sunce maharan sun kashe mutum 60 a tsakanin kyauyuka 30. Mutane suna zargin kamar shugaba ya fifita mutanen Kudu (Legas) kan ƴan arewa duba da abinda ya faru.
“Sama da mazauna kauyuka talatin ne s**a mutu a wani farmaki da 'yan bindiga s**a kai a jihar Kaduna. Wasu gungun masu aikata miyagun laifuka sun kai hari garuruwa biyar tare da kona sansanonin soji a Sokoto arewa maso yammacin kasar.
Sun kashe jami’an tsaro goma sha bakwai da fararen hula biyu. A jihar Borno da ke arewa maso gabashin kasar, sojoji da 'yan banga sun mutu lokacin da wasu da ake zargin 'yan Boko Haram ne s**a harba rokoki kan ayarin motocinsu sannan motar sojoji ta bi ta kan wani abu mai fashewa” Rahoton BBC
05/08/2021
Masha Allah, ubangiji Allah Yakara kiyayeke daga duk wani maibinka da sharri dakuma sharranta namijin duniya DCP Abba kyari
21/07/2021
The second day of sallah