Saleh abubakar
Fashion
23/07/2024
TIRƘASHI: Ina sòn yąra amma bana sha'awar haíhúwa Kwata-kwata saboda tsoroɲ rigimár su -inji Nafisat Abdullahi
Jaruma Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa duk da tana jin daɗin hulɗa da jąrirái kuma suna bata sha'awa, to amma ba ta tunanin ta shirya háihuwąr ƴaƴa na kanta sabòda ba zata iya dąukar nauyi da ƙalubalen da ke tattare da renon su ba.
A Yau ta ruwaito a wani saƙo da Jarumar ta wallafa a shafinta na tuwaita wato X, Nafisat ta nuna cewa "Ina son jarirai, ina son wasa da su kuma suna bani sha'awa to amma ba ni da juriya wajen rigimarsu, idan yaro ya rikice maka da rigima wani lokacin sai ka rasa ina zaka saka kanka. Don haka bana tunanin zan yarda na haifi jarirai na kaina... 🫠" a cewar Jarumar
Me zaku ce?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kasuwan Shanu
Maiduguri