Famme longrich maiduguri

Famme longrich maiduguri

Share

Kuzo Nan gruop naciga .mata dama tasamu longrich na kowane

04/11/2025

Turaren huta is available for whole sell and retail

Photos from Famme longrich maiduguri's post 04/11/2025
03/09/2023

Have nice day

Photos from Yakubu M Ibrahim's post 23/07/2023
10/07/2023

BABBAN KIRA GA 'YAN UWA MUSULMIN NIGERIA, AKWAI BUKATAN MU SAKE LALE JAMA'A

A labaran da suke yawo a social media, ance wai an samu wani saurayi Musa, bafulatani ne gaba da baya kuma Musulmi ne a da, daga baya yayi riddah wato ya fice daga Musulunci, wadanda s**a s**a sa shi yayi ridda sai s**a dauki nauyin karatunsa ya koyi addinin nasara

Yanzu haka ana masa lakabi da Evangelist Musa BM, yana shiga cikin dazuka yana canza wa Fulanin jeji addini daga Musulunci zuwa addininsa na nasara

Bincike ya tabbatar mana da cewa a yanzu babu wani mutumi a Nigeria da yake samun nasaran fitar da fulanin jeji daga Musulunci fiye da wannan, kuma yana samun tallafin kudade masu yawan gaske, har ma sun fassara Littafin Injila da harcen Fulatanci suna rabawa fulani

Ba abin mamaki bane, nan da wasu shekaru kadan a wayi gari babu fulanin jeji Musulmi, sun canza addini, duk wani Musulmi ya kwana da sanin cewa Allah Zai tuhume mu akan wannan babban sakaci da mukayi

An shagaltar da Malamai da yiwa juna raddi da hassada, yayin da ga can makiya Musulunci suna ta fitar da wadanda s**a cancanta a kai musu da'awa daga cikin Musulunci a dazuka

Duk wani Musulmi da wannan sakon ya riskeshi ya daura damarar 'yanto fulanin daji daga barazanan fitar dasu daga Musulunci, kayi tunani akan gudunmawar da zaka bayar ko da ta hanyar sharing wannan rubutu ne

Kuma kar ku ga laifin Evangelist Musa, kuma ko da wasa kar a zageshi b***e a yiwa rayuwarsa barazana, damace ya samu, dokar Kasa ta bashi wannan 'yanci, kamar yadda dokar Kasa ta bawa kowa

Don haka muma mu tashi mu kai da'awar Musulunci zuwa cikin dazuka, lallai har yanzu akwai wadanda suke da bukatar a kai musu Musulunci a cikin jeji

Ni Datti Assalafiy na yiwa Allah alkawari zan kafa gidauniya don isar da sakon Musulunci a cikin daji, kowa yayi tunanin hanyar da shima zai bada nasa gudunmawar

Muna fatan Allah Ya daukaka Musulunci da Musulmai.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Maiduguri