Henna design made by Rukayya Othman

Henna design made by Rukayya  Othman

Share

Goggle

Photos from Henna design made by Rukayya  Othman's post 13/12/2025

slm alaikum jama'a ga sabon lalle πŸ₯°πŸ₯°πŸ€—

06/12/2025

wannan lalle ta hadu kuwa?

06/12/2025

Slm 'yan uwa na masu son ado da kwalliya. πŸ₯°πŸ₯° da fatan na same ku lafiya πŸ€—. daga yanzu zaku dinga ganin post na different styles na lalle ma su kyew da kayatarwa. in sha Allah

27/05/2024

Hi everyone . Dafatan anyini lafiya . Duk wacce take son ganin lalle baki koh ja ta yi following na a "Rukayya Othman " reels zata samu abunda take bukata . πŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°πŸ€—πŸ€—πŸ€—πŸ€—πŸ€—

Sai na jiku .

02/04/2024

Slm. Barkan mu da.shan ruwa dafatan kowa.lafiya . πŸ€—
Ina yan Maiduguri yan matan Maiduguri masu aji ga kyew ga kwaliyya πŸ₯° .
Toh fah sallah ya kawo kai ayi sauri a yi booking na henna masu kyew wanda idan mijinki ya ganni koh saurayinki hmmmm toh fah ba magana .
Duk mai so tayi min magana . Ina nan jiranka πŸ€—πŸ₯° .
Ahuta lafiyaπŸ₯°πŸ₯°πŸ₯°

20/04/2023

Salam alaikum , barka ku dai ya shirin sallah πŸ₯°

20/10/2022

Slm bar Kan ku da war haka mata masu albarka yau na kawo muku sabon man gashi Mai matukar kyew ga arha Wanda take so tayi min magana . Yana sa laushi da Kuma gashi yayi tsawo . Kuma anti dandruff neπŸ₯° Kar kubari abaku labari πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ

04/06/2022

Salam alaikum barkan ku da safiyaπŸ™‚ . Ina Yan maiduguri ga duk Mai bukatan henna sai ya min magana . Ta wannan number 09069329195 Dan Allah only interested one a huta lafiyaπŸ₯°

Photos from Henna design made by Rukayya  Othman's post 05/04/2022

Salam alaikum Barka kan ku warhaka , ya azumi ya ibada Allah ya amsamana aduar mu amin . Henna design kenan kowa ta zabi Wanda ya mata πŸ₯°πŸ’– na sallah

04/04/2022

Ramadan Mubarak to all my family and friends my Allah bless us in this month Amin . Book ur henna before sallah πŸ‘ŒπŸ₯°

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Maiduguri?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Address


Unimaid Quarter's
Maiduguri