Sirrin Zaman takewa
Wannan shafin zai mayar da hankali ne ga bangaren zamantakewa tare da kawo mahimma bayannan da fatan
SAKON kartakwana tsakanin masoya musamman amfani da salo na kalamai masu Dadi yana Kara dakon zamantakewa 💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕
23/07/2022
Hakuri maganin zaman Duniya ne Kuma shine gishirin zamantakewa 💕👏
Barka da sallah
💕💕💕💕💕
Barka da sallah
Zamantakewa
💕💕💕💕
06/07/2022
Nagode
Kalmar Dake Saka farinciki da annashuwa a zuciyar abokin zama
Daure kice kace Nagode adduk lokacin da abokin zama ya aiwatar da wani Abu
Wannan sirrine na zamantakewa
Miji Nagari
Kusan kowacce mace burinta shine samun Miji Nagari Amma sukan wancakalar da bukatar bayan Allah ya cika musu burin nasu
A tinaninki me Ake bukata tare da namiji nagari?
Miji Nagari
Kusan kowacce mace burinta shine samun my Miji Nagari Amma sukan wancakalar da bukatar bayan Allah ya cika musu burin nasu
A tinaninki me Ake bukata tare da namiji nagari?
30/06/2022
Macen datafi ko wacce dadin zama itace Mai girma ma mijinta
Girma ma miji da darajashi waijibi a Addini bugu da Kari Hakan kan yau kaka zamantakewa da Kara sa mace tazama 'yar gaban goshi ko 'yar Le le a wajen mijinta
Daure kiyi hubbasa wajen girma ma maigida zakisha mamakin sakamakon da zai biyo baya🤔😘
Sadaukarwa ga abokin zama ka iya daga darajar mutum
Idan Allah ya hadaki da abokin zama Yi kokarin nuna masa yadda k**e mutuwar sonsa hada da kashe Koda nawa ne Dan Sanya farinciki a fuskar sa Hakan zaisa shidinma ya lazamcin yin duk Mai yiwuwa domin saki farinciki
Ko kadan kada ki yarda da kirarin Matan Hausawa Dake cewa Namiji ba dangoyo bane wannan gur guwar shawara ce da kan jefa ma'aurara cikin chakwakiyar rikici
Da Rashin zaman lafiya
Zamantakewa sai da nuna so da sadaukarwa idan ya cuceki Allah yana gani Amma ke kar ki cutar dashi Yi duk abin da zaki iya wlh Shima zai Miki duk abin da zai iya Dan Kawai yaga murmushi a fuskarki
Kuyi comment sannan kuyi shiyarin 🙏🙏🙏
Girman Kai ga mace ko Namiji kanyi silar la lacewar Aure
Ga duk wanda Allah yahadaku zaman Aure to yazama wajibi yazama kina girma mashi Shima kuma haka kirika girama ma dokokinsa badan tsoro ba sai Dan samun farinciki a yayin zamantakewa
Kuri dabi'ar girman Kai Dan Shan roman zaman Aure da abokin zama ki/ka
Kar kayi /kiyi kasa a gwiwa wajen cewa abokin zama ki /ka
Yi hakuri
Kalmar Yi hakuri kalmace dake war ware matsaloli cikin sauri
a yayin zamantakewa
Me ne ne kishi ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Address
Obafemi Awolowo Wuse 2 Abuja
Maitama