Kyaun mace at kwalliya by Seeyat
Kyaun mace
Assalamu alaikum barkan mudadare
ummi
Assalamu alaikum barkanmu dawannan lokaci dadatan kuntashi lafiya
Gasabon shafinmu kuyi like
Kikoyi girki kalakala DA abinsha Munqir qiriwannan shafine saboda mukoyi girki
14/09/2020
Assalamu alaikum barkan kuda dare
Gayarwata tsaraba tagyaran gashi
KISAMU GANYEN ZOGALE
KIBUSAR DASHI ACIKIN INUWA IDAN YABUSHEKI DAKAYAYI LAUSHI SEKITAN KADE KISAKA MADARA KOTARUWA KO TAGARI SEKIKWABA KISHAFE JIKINKI IDAN ZAKIKWANTA DASAFE KIWANKE DARUWAN DUMI
YANAMAGANIN KURAJEN FUSKA YANA FITAR DA DATTIN FATA YANASA HASKE
SEKUNKWADA
DAGATAKU
seeyat 08024403152 don qarin bayani bye
12/09/2020
Assalamu alaikum barkanmu
Dasake sadu acinkin shirin gyaran jiki
Yauzamuyi bayani akan gyaran jiki dagashi
GYARAN GASHI
Abubuwan buqata
1ayaba
2kwai
Yandaza ahada za asamu ayaba maikyau zabareta kihada da kwai kimarkada kishafa agashinki natsahon minti 30saiki wanke
GYARAN FATA
kisamuman kwakwa da gishiri kihada kigauraya kirinqa dirzawa afatarjiki da fuska zaki iyayi dik sati
TSAWON GASHI
abubuwanbu qata
1man amla
2Zuma
3ruwan dumi
Yanda akehadawa
Kisamu man amla
Azuba cokali 2 aroba sannan saiki zuba cokali 1 acikin amla sai asanya cokalin ruwan 2KO3
A juya yajuyu sosai sai ataje gashi kafin ashafa afatarkai harda gashin na tsahon awa 1sekiwanke daman wanke gashi wato shampoo
GADIKME SON GYARAN
1GASHI
2JIKI
3GYARAN NONO
4RAGE QIBA
5QARINQIBA
SENAJIKU
DAGATAKU
abdul azeez
Barkanku
Dawuni
Gaduk mebuqatar yanda akehada
Maganin
Gyaran
Gashi
Jiki
Totayi magana yanzu
Nabarku
Lpy
21/08/2020
SLM BARKAN MUDA JUMA,A ALLAH YASADA MUDARA HAMARDA KECIKI ALFARMAR MONZON ALLAH
S.A.W
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Minna