Md bukola mawaki

Md bukola mawaki

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Md bukola mawaki, Health/Beauty, Mowe.

08/08/2020
08/08/2020
Photos from Md Bukola boy's post 01/08/2020
29/07/2020

_​Akwai wata rana da zantafi_πŸ’”β€‹
Kuma bazan sake dawowa baπŸ’”β€‹
_​Akwai wata rana da zanyi bacci_πŸ’”β€‹
​Kuma bazan sake tashi baπŸ’”β€‹
_​Akwai wata rana da zan rufe idona har abada_πŸ’”β€‹
​Akwai wata rana da zata zama babu niπŸ’”β€‹
_​Akwai wata rana da zakuyi message a contacts dina amman babu reply zakuyi ta tunanin kamar zanmuku reply amman na tafi forever and I will never come back a haka har kowa zai manta da ni_πŸ’”β€‹
​Akwai wata rana da zaku yi kuka shi kenan babu niπŸ’”β€‹
_​Akwai wata rana da zaku so ganina amma babu ni_πŸ’”β€‹
​To kunsan yaushe ne wannan ranarπŸ’”β€‹
_​Wata kila yau ne_!πŸ’”β€‹
​Wata kila kuma bayan sati Daya ne !πŸ’”β€‹
_​Wata kila kuma bayan wa ta daya ne !_πŸ’”β€‹
​Wata kila kuma bayan shekara daya ne !πŸ’”β€‹
_​Wata kila kuma bayan lokaci me tsaho ne !πŸ’”β€‹_
​Wata kila kuma kana gama chat da ni ! πŸ’”β€‹
_​Sai mutuwa ta dauki rayuwata !πŸ’”β€‹_
​Sabo da haka !πŸ’”β€‹
_​Ina me neman afuwa akan duk wani laipi dana muku yan uwa kuma ni nayafewa dukkan masoyana Allah ya yafe mana baki daya fa daga naku Md bukola mawakin zamani πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ‘πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™πŸ™…πŸ™…πŸ™…πŸ™ŒπŸ™ŒπŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ˜±πŸ˜±πŸ˜±πŸ˜±

Photos from Md bukola mawaki's post 26/07/2020
Photos from Md bukola mawaki's post 25/07/2020

Ana tare

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Mowe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Culinary Team

Attire

Website

Address


Mowe