Buhari Usman buhari Usman

Buhari Usman buhari Usman

Share

Mr_A.K.A_EDITOR
IN
Dañçh@dï tówñ
Im proud Muslim

18/09/2026

INKANA DA HANKALI KA TSAYA KA AUNA MAGANAR DA, GENERAL BMB YAFADA. " iNNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJIUN
INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJIUN

Talakawa Wallahi zasu mutu

YAKAMATA KOWA YA KARANTA

Bakowane zai fahimci wannan bayaniba...

Za,a Kulle Talakawan Nigeria waje guda 😄

Dangote Petroleum Refinary

Najima ina nazarin yadda Aliko Dangote ya bayyana bude IPO din matatar mansa ga kowa da kowa, musamman yafi bukatar bawa talakawan Nigeria kaso mafi rinjaye!

Don girman Allah ku tambayi kanku, kun tabajin ya fito yana tallata IPO na Cement, Sugar, Fertilizer, Food Noodles, ko Gishiri?
Amsar itace capital AA.
To meyasanya sai Mai (refinery) amatsayinka na mai hankali kasan dole akwai manufa!.

Tom gashidai ko ina ana Maganar Saka Sannun Jari, kuma kowa Yanaso ya saka hannun Jari, Mutane da yawa Already Sun Tanadi Kuɗi suna jira lokaci yayi,😐

Kunga kenan yanzu Xa,a Hanaku kuka idan Price din Fetur ya ƙara kuɗi,
Ku abunda kuke bukata ma shine Fetur ya ƙara kuɗi Saboda Ku Samun Riba,😄

Misali Dangote Cement (DANGCEM) ya shiga Nigerian Stock market, wajen 2010 a ƙasa da Price din ₦150 a kowace Shares, Ina tunanin a lokacin Cement be wuce ₦1,300 xuwa ₦1,500 ba,

A Yanzu Muna 2026 shekara 16 kenan, price ɗin (DANGCEM) a Nigeria Stock market ya haura ₦1000 yayinda Cement shima yakai 12,000,

Kunga kenan duk wanda ya saka hannun Jari na Cement a A lokacin 2010 shi burinsa Cement ya ƙara kuɗi saboda ya samu riba,

To kamar Haka a Yanzu Talakawa da yawa Xasu saka hannun Jari a Petroleum Refinary, 🤗 Kunga Kenan Kowa burinshi Fetur ya ƙara kuɗi saboda ya samu Riba,

Kunga kenan Complain din cewa Fetur ya ƙara kuɗi xai ragu a wajen Gwamnati,

Idan Kuma ATIKU Yaci Zaɓe, Idan Ya Mayar da Tallafin Fetur kamar yadda yace, Idan Price din Fetur ya sauka, to haka kuɗaɗen masu hannun Jari xai sauka 📉

WANNAN fahimtatace kawai bai zama dole hasashena ya tabbata ba amma lissafin faruwar hakan yafi rinjaye da kaso mai yawa
Allah ka zaunar da kasarmu lafiya kasanya TNB ya fadi."

Photos from Buhari Usman buhari Usman's post 07/09/2026

Zainab Abdullahi wadda aka fi sani da Zee Diamond ta rasu ne a jihar Kaduna bayan fama da rashin lafiya.

Jarumar ta yi fice ne a shirin dogon zango na Labarina inda ta fito a matsayin Talatuwa.

Photos from Buhari Usman buhari Usman's post 23/08/2026

ALLAH YA BAKU ZAMAN LAFIYA KAWU DAN SARKI YABAKU ZURI.AH DAIYABA

07/08/2026

𝔹𝔸ℝ𝕂𝔸 𝔻𝔸 𝕁𝕌𝕄𝕌.𝔸ℍ

30/07/2026

real Madrid update

28/07/2026

" *Hakika Wanda Yafahimci Addini Yayi Aiki Dashi to wannan Yahuta a Rayuwarsa*
Buhari Usman buhari Usman

Photos from Buhari Usman buhari Usman's post 20/07/2026

Watomin haka kunkawa baba Messi ko?

Photos from Buhari Usman buhari Usman's post 07/07/2026

TA LEƘO TA KOMA: Ajantina Ta Cire Ƙasar egypt A Gasar Cin Kofin Duniya, Bayan Ta Rama Ƙwallaye Biyun Ta Soma Zura Mata, Tare Da Yi Mata Ɗorin Ƙwallo Ɗaya (3-2)

Photos from Buhari Usman buhari Usman's post 07/07/2026

wlh sun karo antarota 3_2

07/07/2026

kwallo ta koma dr 2__2

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Sokoto?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


Bodinga
Sokoto
213313

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Buhari Usman buhari Usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Sokoto.