Aminatu investment
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminatu investment, Health/Beauty, dallatu Road, Suleja.
21/11/2022
05/11/2022
*CONSTIFREE* *(BARI IN BAKU WANI SIRRI NA WANNAN HADADDEN TEA DIN NAMU)*
*GASHI HADIN ITATUWA NE DA GANYENYAKI, GWANIN DADI IN KUNA SHA, ABUNDA DADIN* *SHINE BAYA TADA ULCERππΎππΎππΎππΎ*
*CONSTIFREE na abubuwa da dama kamar Haka....* π
πΉππΎ *Yana maganin Ciwon mara na al'ada ( menstrual pain)*
πΉππΎ *Yana wanko mara yayi maganin infection, natural detox ne*
πΉπ *Yana maganin basir Mai tsoro*
πΉπ *Yana magance constipation (kaje yin toilet ka kasa kayita fama bayan gida na damunka a ciki)*
πΉπ *Yana taimakawa sosai wajen rage kiba da tumbi...πππ*
ππΉ *Yana taimakawa wajen magance duk wata matsala ta hanji cikin yardar Allah...*
ππΉ *Constfree na magance duk wani datti na cikin ciki Koh mahaifa*
*(Misali wasu zakuga ance sunada blookage a ovaries nasu Wanda yake hanasu daukar ciki)*
ππΉ *Constfree nasa kyan fata ta zama gwanin burgewa....*
βοΈ *Constifree ..na magance prob na Fabriod*
*Maza ku garzayoo domin mallakar nakuππ»ππ»ππ»*
03/11/2022
VIP CHAIR::shin ko kunsan amfanin wannan kujerarππ»ππ»ππ»ππ» wato kujera me abin mamaki Kuma kayatacce.ππ»kujera ce da take aiyuka da dama ajikin Dan adam da magance matsalali kamar hakaππ»ππ»ππ»
Kadan daga cikin aiyukanta
tana saita kwakwalwa ,
tana Hana hawanjini ta maganceshi ,
sannan tana Hana saukar jini in akawi tamaganceshi ,
tana tausa ,tana cire gajiya ,tana Hana mantuwa ,
tana taimakawa kasusuwa irin su ,sanyin Kashi amosanin Kashi ,karaya ,shanyewar Barin jiki
Tana mikar da kashin da ya lankwasa ,
,tana rage tension ,tabawa mutum damar yin barci Mai lafiya
,tana bawa jini damar zagayawa ,sannan tana rage oxygen din jini,tana tada Kashi daga karamar lankwasa
,nauyin tafiya da rashin iya sauri wajen tafiya vip na taimakawa,
tana Sanya walwala,sannan tana kone kitse nacikin jini ,mataccen kitse da ,dankon jini wannan kujera tanada abin mamaki domin Inka hauta sauran bayanan Kai zaka yiwa kanka sannan Kuma kasami ingantacciyar lafiya vip chair daya tamkara da dubuππ»ππ»ππ»ππ»ππ»π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
29/10/2022
π₯π₯ Royal jelly ya dawo
*ROYAL GELLY* *(MAIDA TSOHUWA YARINYA)*
π₯π₯π₯ππππ
Wani kayan sai amale wannan supplement shi akecema maida tsohuwa yarinya ita Kuma yarinya ta koma jaririyaππππππππππ
Ina kuke Mata masu aji waanda sukeso suga suna walwali kamar tauraro toh gafa dama tasamu kiyi washar washar abinki.....π₯
βπ Royal jelly nasa jikin mace yayi glowing mace jikinta yayi Kamar tangaramππ
βπ Royal jelly natsoro da gashin mace yayi kyau
βπ Royal jelly na gyara mace ciki da wajenta
βπroyal jelly na fidda shape din mace,Kara Mata girman sama da kasa yasa su tsaya cak,Kara hasken fata...ππ
βπ Royal jelly na Hana fatar mace tamukewa , yasa tayi looking fresh
βπ Yanasa mace yayi looking under age dintaπππππkiji ana wacce ke kullun kamar wata budurwa
βπ Royal jelly nakara hasken Ido yakuma gyara gashin ido π₯π₯π₯
βπ Royal jelly na tsirar da farce da kwarinshi...
Idan kinji ana maganar glowing to kici birki a royal jelly na company ghtπ₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯βββπππππ₯π₯dm for price
π₯π₯π₯π₯π₯ππ»ππ»ππ»ππ»GUN MASSAGER π€π€π€π₯π₯
Wannan machine da kuke gani magani ce ,,domin tana magance abubuwa da dama
Gun massage π₯π₯π₯injine da yake tausa ,injine da yake magance matsololi da dama
Masu Fama da ciwon kafa ,ciwon gabobi ,ciwon baya ,harkakari..da sauran su to kufuto ku mallaki gun massage itace maganin matsalar kuππ»ππ»ππ»
Ina masu Fama da prob na shanyewar barin jiki ,to Albhishir kuxo ku mallaki gun massage ,domin tana taimakawa Kashin da ya lankwasa domin mikewa π₯π₯π₯
Shin kina fama da rashin wadataccen bacci to maza hanzarta ga gun massageππ»ππ»π₯π₯Zaki samu wadataccen bacci cikin iKon Allah ππ»ππ»ππ»
Gun massage dunia ce π₯π₯π₯ππ»ππ»ππ»
07/09/2022
PROSTBETA..π₯π₯π₯π₯π₯magani ne da ya zowa maza da canji na rayuwa ..
, prostate wani Abu ne da yake damun maza Wanda marainansa zasu dinga kumburowa ,
Wanda yake haddasa musu toshewar mafitsara.
π₯π₯wani ze dinga fitsari da kyar.
π₯π₯ wani Kuma inyaci karfinsa ze dinga fitsari ba control ko fitsarin ya dinga rabuwa biyu alokacin da yakeyi.
π₯π₯ sannan Yana Hana haihuwa,domin Yana sawa maniyyinsa ya tsinke baze bada abinda ake bukataba
π₯π₯ sannan Yana dauke Sha awa .
sannan Yana sa kankancewar Al aura
wannan maganin ya shahara abangaren magance wannan matsala Kuma in mutum yanada wannan matsalar gaskiya zega koyasha maganin maza na karfi baya Masa aiki
amaimakon yamasa aiki saiya dinga tinzira wannan cuta.
ππ»ππ»ππ»π₯π₯to Albhishir compny GHT ya Samar muku wannan maganin domin magance wannan matsalar ππ»ππ»ππ»
31/08/2022
Sayan na gari maida kudi homeπ
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dallatu Road
Suleja
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Aminatu investment posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.