Gidan Maganin gyaran Aure
Wannan shafi zai rika kawo muku magun guna na gyaran aure
Akwai sabon haɗin maganin laushin cucumber 🥒
15k and 30k.
Ƴan_uwa MAZA kada ku bari abaku labari!
07/11/2023
Muna da magunguna masu kyau wanda wasu ma sunyi amfani dashi kuma sun yaba l.
Gyaran nono
Toilet infection
Hips
Nono koya kwanta zai mike
Ni'ima
Da sauran maganin mata masu kyau.
Muna da maganin mata ko wane iri
Kamar gayaran nono
Karin ni'ima
Daukewar sha'awa
Kina bukatar hips
Fitar farin ruwa daga gabanki
Warin gaba insha Allah muna dashi.
08081166072
17/07/2023
Kina so nonuwanki su tsaya suyi kyau muna da magani ayi mana magana private insha Allah za'a dace.
17/07/2023
Muna da magunguna masu kyau wanda wasu ma sunyi amfani dashi kuma sun yaba l.
Gyaran nono
Toilet infection
Hips
Nono koya kwanta zai mike
Ni'ima
Da sauran maganin mata masu kyau.
11/05/2023
YADDA ZA KI TSOKANO SHA' AWAR
MIJIN KI
A yau inaso na tabo abin da ya shafi tsokano sha'awa a
auratayya ne, sai abi Karatun da Idon basira. Da yawa daga
cikin mata suna zaton cewa, yin wasa da motsa sha'awa aikin
mijine shi kadai, duk matar da take tunanin haka to ta fadi
jarabawa a fagen soyayyar zaman aure. Kuma ki sani wata
zata iya kwace miki miji cikin sauki, galibin maza sunfi so da
karkata wajen matar da take musu wasa kala kala. Don haka
kar kiji kunya ko gudun kar mijinki yace kina da jaraba, ba haka
bane kar kiyi wannan tunanin. Kisani cewa mu'amular aure
ibada ce kuma duk sanda zaki yiwa mijinki wasa lokacin
saduwa kema fa kina samun wani kaso na jin dadi da
nishadi........... *YADDA AKEYIN KWANCIYAR AURE* Kamar
yadda nayi bayani xanyi magana ne akan kwanciyar aure,
amma kafin mu fara 'yar uwa ina so ki sani idan akazo irin
wannan harkar cire kunya ake a ajiyeta gefe, dalilin da yasa
nace haka shine abinda ke cutarmu mu Hausa/Fulani kenan
kunya, mun san kunya ado ce ga mace, amma ba a shimfidar
miji ba, idan akazo shimfida, ajeta akeyi har sai komai ya
kammala. Da anyi magana akan kwanciyar aure sai kiji matan
Hausa/ Fulani na cewa wlh ni ba zan iya ba kunyar shi nake ji,
amma zata iya tsayawa gabanshi yana fada tana fada anan ba
ta jin kunya sai wajen kwanciya, Allah ya shirye mu, Zamu fara
ne da sirrin kwanciyar aure kafin mu kawo muku kalolin
kwanciyar, ma'ana sirrin yadda zaki kwanta da mijinki ki
gamsar dashi ke ma kuma ki gamsu. Sau da yawa zaki samu
mace bata da aiki sai amfani da kayan mata ko nawa ne zata
kashe ta saya, wadanda s**a dace da wadanda basu dace ba,
har ta jawa kanta wata cutar, garin neman kiba a samo rama.
Tabbas kayan mata gaskiya ne kuma suna bada gudunmawa
sosai wurin jima'i, amma ance in kana da kyau ka kara da
wanka, kuma yanzu komai na duniya an samu cigaba ilimin
jima'i kullun kara bincike ake a kanshi. Sau da yawa muna
samun complain daga wasu matan cewa su sun kasa ha
IRIN NAMIJIN DA MACE BATA IYA RABUWA DASHI, IDAN MA WATA KADDARAR RAYUWA TAZO TA RABASU TO BATA MANTAWA DA SHI HAR ABADA
Kana so matarka/ budurwar ka taso ka ? Kanaso ta shaku dakai ? Kanaso kada ta tuna da namiji idan ba kai ba? To ka siffantu da wadannan siffofin guda 10 inshaa Allah zaka shiga ranta kuma zata so ka son gaske.
1• Namiji wanda yasan kimar mace da darajar ta da ta iyayenta
2- Namijin da yake yabawa mace duk sanda tayi kwalliya ko girki ko gyara gida da sauran su,
3- Namiji mai rarrashin mace da ririta ta da daukan ta da muhimmanci, baya daka mata tsawa ko hanatara ko gwaliya
4- Namiji mai rikon amana wanda baya juyawa mace baya koda wasu halittu na jikinta sun chanja, ko ta gamu da wata larura.
5- Namijin da yake bawa mace
cikakken lokaci, ya saurare ta, yaji ra’ayinta akan al’amuran yau da kulum
6- Namiji mai kyauta, kuma bazai mata gori ba koda an samu sabani
7- Namijin da duk sanda ta shiga wata damuwa zai tsaya ya bata cikakkiyar kulawa, har sai yaga hankalinta ya kwanta
8- Namiji mai tsafta mai iya kwalliya, mai yawan kamshi
9-Namiji mai daddadan lafazi da kalami, mai bin hanyar nasiha idan zai gyarawa mace wani kuskure da tayi
10- Namiji Mai iya Soyayya da ingantacciyar lfy wajen biyan bukatar iyali.
YA Allah Ka azurta Yan uwanmu mata da mazaje na gari
Matsalar saurin inzali yayin jima'i
Mazaje da dama na fama da matsalar saurin kawowa yayin saduwa da iyalansu wanda hakan kansa su shiga hakkin abokiyar zamansu.wani lokacima abin yakai harga shiga fitintunu ga ma aurata
Akwai abubuwa ko dalilai da dama da kansa Namiji saurin kawowa yayin saduwa wanda kuma yanda muhimmanci abkiyaye su, zamuyi bayanin wadannan abubuwa a rubutu nagaba insha Allahu.
Wannan magani da zamu bayar a kasa indai anbi yadda ya dace to insha Allahh zaka dade da iyalinka kana aiki kafin ka kawo,
HANYA TA BIYU WAJEN JINKIRIN KAWOWA YAYIN JIMAI
A baya munyi muku bayanin yadda Za’a samu jinkirin kawowa yayin saduwa sai muka ga yadace mukuma kawo muku wata hanyar. Domin magance saurin kawowa ga maza yayin saduwa da iyalansu sai suyi ƙoƙarin neman waɗannan haɗi suyi amfani dashi.
1.Man Na’a Na’a,
2.Man kaninfari,
3.Ruwa Dumi.
YADDA ZAKU HAƊAWA A CIKIN SAUKI
Zaku nemi man Na’a Na’a kwalba daya (1) da rabin kwalba na man kaninfari,
Sai ku hade su waje daya, amma ku tabbatar man Na’a Na’a ya ninka na kaninfari yawa.
Zaku samu ruwan ɗumi ba mai zafi sosai ba saiku wanke azakarin ku dashi sosai Sannan a kawo wannan haɗi shafe a shafe azakarin da shi sosai, zakuyi haka kamar sau biyu a rana.
Zaku samu kamar sati biyu (2) kuna wanann haɗin Insha Allahu za’a samu waraka.
Dan uwa za ka sha mamaki
A jaraba shi za aga alfanunsa
A kuma turawa yan uwa domin suna su amfana da wannan fa ida,
DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE
1.xaki shanya bawon lemon xaki dana kwai sai ki daka suyi laushi ki kwaba da ruwa kirika shafawa kafin ki shiga wanka
GYARAN FUSKA
tumatir
madara
ki kwaba madara da tumatir sai ki shafa tsawon minti talatin sai ki wanke
garin alkama
zuma
madara
ki hada su ki rinka shafawa kafin ki shiga wanka
lemon tsami
zuma
ki hadasu idan zaki kwanta ki rika shafawa idan zaki kwanta da safe ki wanke da ruwan dumi
man ridi
man kwakwa
man habba
miski
ki hada mayukan sai ki diga turaren miski ki rinka shafawa yana sanya fata tayi laushi da santsi
MAN SHAFAWA DON LAUSHIN JIKI
man kwakwa
man kade
man angurya
man xaitun
almond oil
baby oil
madarar turare
cocoa buter
ki hada su duka ki rika shafawa jikinki xaiyi taushi sannan ki hada da sabulun
sabulun xaitum
tetmasol
sabulun salo da gana
sabulun karas
sabulun cocumber
kurkur
ki hadasu ki rika wanka dashi amma sai anjure
ko ya kare ki siyo ki sake hadawa sannan ki rage shiga rana
DOMIN MAGANCE KURAJEN FUSKA
ruwan khal
zuma
man zaitun
zaki dora ruwan khal da man zaitun da zuma a wuta suyi zafi sai ki dan kara ruwa ki juya sosai ki wanke fuskarki sai ki nemi auduga ki rika goge fuskarki da hadin musamman wurin kurajen.
STEAMING NA FUSKA
kwai
zuma
nono
ki kwabasu sai ki shafa a fuska sai ki turara da ruwan zafi yakan hana fitowar kuraje tareda kashesu.
HASKEN FATA
1.zaki sami itacen sandal wood ki daka sai ki kwaba da kurkur da madara k**e shafawa kafin kiyi wanka
2.zaki kwaba kurkur da madara tare da kwaiduwar kwai kina shafawa kafin wanka safe da yamma.
10/05/2023
Muna dashi muna turawa ko ina
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Jimeta
Yola
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Gidan Maganin gyaran Aure posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.