Masoyin Prof. Ibrahim A. Maqari
Masoyin Sheikh Prof. Ibrahim Ahmad Maqari (H) Chief Imam National Mosque Abuja. "Mu girmama ra'ayin juna, muyi wa juna nasiha da uzuri a inda muke da saɓani"
TSARABAR JUMMA'A:- Fassarar Huɗubar Jumma'a, daga masallacin Abuja National Mosque zuwa harshen Hausa.
Wato akwai darussa masu yawa, ciki an koyar da al'umma su waye Malamai, Ladubban Ƙira zuwa ga ALLAH, illar Kafir+ta Musulmi da sauransu.
ALLAH ya bada ikon amfana.
TSARABAR JUMMA'A:- Fassarar Huɗubar Jumma'a, daga masallacin Abuja National Mosque zuwa harshen Hausa.
Wato akwai darussa masu yawa, ciki an koyar da al'umma su waye Malamai, Ladubban Ƙira zuwa ga ALLAH, illar Kafir+ta Musulmi da sauransu.
ALLAH ya bada ikon amfana.
Maulana muna ji da kai🥰❤️
18/07/2026
Maulana jiya a jahar Katsina 🥰❤️
MUHIMMIYAR SHAWARA:- Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ALLAH ya ƙara muku lafiya da nisan kwana.
17/07/2026
MAULAMA PROF. IBRAHIM A. MAQARI.
- Idan zai Tafsiri baya duba littafi.
- Hannunsa rike da charbi yana ja lokaci guda.
- Bazai zaman Tafsiri ɗaya zuwa biyu ba sai wasu sunzo sun Musulunta.
- Duk abinda zai fadi komin tsawon bayani baya manta kan ayar da ya tsaya.
- Duk inda mai jan baki yayi tuntube take yake tayar dashi.
ALLAH ya ƙara wa Maulana lafiya da nisan kwana.
Ƴan uwa mu kula da wannan shawarar da Maulana Prof. Ibrahim Maqari (H) ya bamu.
AMSOSHIN TAMBAYOYI.
HAUSAWA DA FILANI muyi taka tsantsan da masu son haddasa mana fitina dan Biyan buƙatun kansu.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Modibbo Adama Way
Yola
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Masoyin Prof. Ibrahim A. Maqari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.