Kada youth development association kaduna state

Kada youth development association kaduna state

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kada youth development association kaduna state, Health/Beauty, No. 3 kakuri near local govt. secretariate kaduna south, Zaria.

Photos from Kada youth development association kaduna state's post 20/03/2022

"DOKOKIN KUNGIYA"
1. Darajawa Da Girmamawa Yazama Wajibi Ne Ga Dukkan Matashi Dake Wannan Tafiya.
2. Dokane Babu Cin Mutuncin wani Babban Dan Siyasa Ko wani Dan Kasuwa kokuma wani Attajiri, Kai Ga Duk wani Mutum, Domin Dan Adam Mai Daraja ne.
3. Dokane Akula Akuma Kiyaye Duk wani Mutum Dan Siyasa Ko Dan Wani JAMIYYA Ce Asami Dan Wannan Kungiya Yana cimasa Mutum ci a kafafen Sada Zumunta kokuma A fili, Wannan Kungiya Ta kowa ce, Matukar Zaka kawoma Matasa Cigaba Munatare dakai.

Sannan Muna Tawasalli Da Tsarkaken Sunayen Allah Dari Babu Guda Daya (99), Allah Don Girman ka, Don Isarka, Don izzarka, Don Alfarman Muhammadu Rasulillah (S. A. W). Allah Muna Lokaci, Lokaci kuma Na Siyasa ma, ana Lokacin Zaben Shuwagabanni. Allah Kaike da Mulki kuma Allah Kaike bada Mulki, Ga Wanda kaso kakuma Karba Ga Wanda kaso, Babu Mai chanzawa, Allah Muna Rokonka Da Kayi mana zabi zabinka na Alkairi, Wanda Zaizama Alkairi Ga Al, umma Allah kayimasa Nasara, Don Girman Zatinka.

KYADA NAWANE
KYADA NAKA NE
KYADA NAKI NE
KYADA NAKUNE
KYADA NAMU NE
KYADA NAKOWA DA KOWA NE BABU CIN MUTUNCIN KOWA KUMA TANA TARE DA KOWA.
KYADA NA KOWANI MATASHI NE. MUZO MUHADA KANMU DON GOBEN MU.

KYADA, KADUNA STATE CHAPTER.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


No. 3 Kakuri Near Local Govt. Secretariate Kaduna South
Zaria