Khalifa Aliyu Usman Santana

Khalifa Aliyu Usman Santana

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Khalifa Aliyu Usman Santana, Health/Beauty, Zaria.

20/05/2024

Duk wanda yake so ya tsira da mutuncin sa ya nisanci kwadayi kuma ya wadatu da abinda Allah ya bashi

18/01/2024

Akwai Abun Mamaki Ga Manemin Duniya, Yana Neman Duniya Shi Kuma Mutuwa Tana Nemansa.

Akwai Abun Mamaki Ga Rafkananne, Domin Shi Baya Yuwuwa A Rafkana Ga Barinsa.

Hakanan Kuma Akwai Abun Mamaki Game Da Mai Dariya Cike Da Bakinsa, Domin Bashi Da Masaniya Akan An Yarda Da Aikinsa Ko Kuwa Fushi Akayi Dashi.

Allah Ya Datar Damu Da Kowanne Alkhairi,Ya Nesantar Damu Daga Kowanne Sharri🙏

Photos from Khalifa Aliyu Usman Santana's post 07/01/2024
20/09/2023

Kotun ta ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam'iyyar APC ne halastacce kuma zaɓaɓɓen gwamnan Kano a zaɓen watan Maris da ya gabata.

Ƙarin bayani: https://bbc.in/452Fp2B

Photos from Asiwaju Bola Ahmed Tinubu's post 09/09/2023
07/09/2023
07/09/2023

Una good morning dis Thursday morning!

Ihueze Elvis send us today proverb make we take ginger di day.

As you reason am, no forget send your own too.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Zaria?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Zaria