Allah ka chiryamu
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Allah ka chiryamu, Health/Beauty, Zindeer niger, Riyadh.
08/01/2022
04/01/2022
Mu Sha Dariya😂😂😂
Wani Bafulatani ne ma’abocin sauraron rediyo, kowane lokaci za a same shi ya kasa kunne yana sauraron labarai gami da kade-kade.
Ana cikin wannan hali sai wannan babbar rediyo ta samu matsala ta lalace.
Ya yi tunanin ko batirin rediyon ne ya mutu sai ya sayo sababbi ya sanya amma shiru ba wani motsi.
A haka ya hakura, ya je ya samu wani wuri a cikin dakinsa ya rataye radiyon nan, kafin ranar kasuwa ta zagayo ya kai ta a gyara masa.
Ko da ganin haka sai berayen nan s**a rika shiga ciki s**a yi gida.
Wata daga cikinsu har ta haihu, duk abin da ke faruwa bai sani ba.
Ranar kasuwa na zagayowa, dan Fillo ya sun gumi rediyo sai wurin mai gyara.
Yana zuwa ya ci sa’a ba layi a wurin mai gyaran.
Mai gyara ya k**a rediyo ya kwance. Yana budewa sai ga wani katon bera ya fito a guje.
Ganin haka Bafulatani ya sabi sanda ya bi beran nan a guje, yana fadin cewa: “Jama’a ku tare mini, ga mai ba da labarai zai gudu.”
Daga Nura Suleja, Neja
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Zindeer Niger
Riyadh
30/01/2022